• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yanzu-yanzu Russia ta magantu kan daga tutar ta da masu zanga-zanga suke a Nigeria

aksam by aksam
August 5, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Ofishin jakadancin ƙasar Russia a nan Najeriya ya musanta rade-radin da cewa kasar Russia na da hannu a cikin amfani da tutar ta da wasu masu zanga-zanga suke yi.

Da yawa masu zanga-zanga na daga tutar ƙasar Russia a yayin zanga zangar a kwanakin nan.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Dama ana zargi ƙasar ta Russia da hannu a rikicin siyasa da ya shafi kasashen Mali da Nijar da Burkina Faso.

Hakan ne ya haifar da damuwa kan shigar wata kasa daga ketare kan al’amuran da suka shafi cikin gida.

Amma a sanarwar da ofishin jakadancin Russia a  nan Najeriya ya fitar ya ce kasar bata shiga al’amuran da suka shafi wata kasa ciki har da Najeriya kuma abinda masu zanga zangar suke yi ya saba da manufofin Russia.

Sanarwar ta kuma ce ƙasar Russia na girmama dimukordiyyar Najeriya.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yanzu-yanzu Tinubu na gudanar da taro da shugabannin tsaro na Najeriya

Next Post

Babban Hafsan Sojojin Najeriya Ya Ce; Ba Za Su Lamunci Duk Wani Yunkurin Na Canza Gwamnati Ta Hanyar Fakewa Da Zanga-Zanga Ba

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Rashin tsaro da tsadar takin zamani ya haifar da durkushewar harkokin kasuwanci

Rashin tsaro da tsadar takin zamani ya haifar da durkushewar harkokin kasuwanci

October 30, 2025
Wasu Daga Cikin Dalilin Da Yasa Aka Dakatar Da Bin Usman Daga Limancin Masallacin Juma’a Na Sahaba

Wasu Daga Cikin Dalilin Da Yasa Aka Dakatar Da Bin Usman Daga Limancin Masallacin Juma’a Na Sahaba

January 31, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media