• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda Yansintiri suka yi arangama da yanbindiga

aksam by aksam
April 20, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wani rikici da ya auku tsakanin ‘yan bindiga da ‘yan banga a garin Gada na jihar Sakkwato ya yi sanadin mutuwar kimanin mutane shida, ciki har da wasu kwamandandojin ‘yan banga biyu.

Lamari ya afku ne yayin da matsalar hare-haren ‘yan bindigan ke ci gaba da addabar jama’ar yankin na Gada.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Wani mazaunin garin ya bayyanawa BBC cewar: ”Ranar Alhamis da ‘yan bindigar suka kaiwa wani kwamandan ‘yan banga farmaki inda suka kashe shi nan take, ranar Juma’a kuma suka tare wani kwamandan a hanya tare da ‘kaninsa suka kashe shi bayan sun sassara ‘dan’uwansa da adda.

Duk da ya ke ‘kura ta lafa mutumin mazaunin garin na Gada ya bayyana cewar, sun jima suna fama da hare-haraen ‘yan bindida. ” Tsawon shekaru uku, idan maraice ya yi sai magidanta su fita wajen gari ‘dauke da fitilu da makamai suna gadi ya yinda a wasu garuruwan da maraice ta yi wasu ko sallar Isha’i ba sa iya samun yi zasu fita wajen gari kuma ba zasu dawo ba sai da asuba, idan ka ga an bar mutum cikin gari, to tsoho ne amma duk wani mai jin ‘karfi ko mace ko namiji ko yara zasu tsere daji su ‘buya su kwanta ba zasu koma gida ba sai da asuba. A wasu yankunan ko noma ba a yi isan gonaki sun yi nisa da gari saboda ko da ‘yan bindigar basu ‘dauke mutum to suna yi masa duka”.

Wani magidanci a garin na Gada ya ce ‘yan bindiga sun kore musu dabbobi, sun kuma kashe mutane da dama tare da sace wasu da ba a san adadinsu ba, a wasu lokutan idan suka sace mutum sai iyalai da dangi sun bi garuruwa neman taimakon kudi don a samu su sako shi.

Babban abinda ya ke ciwa la’ummar yankin tuwa a ‘kwarya shi ne yadda ‘yan bindigar suke kwashe mata su kai su daji suna cin zarafinsu, ko kuma su sace mai jego su bar jariri al’amarin da ya sa magidanta da dama sun tsere sun bar iyalinsu a halin ni ‘ya su.

ASP Ahmed Rufa’i shi ne kakakin ‘yan sanda a jihar sokoto ya bayyana cewar: Wasu mutane da ake zargin ‘yan bindiga ne ko ‘yan banga sun kutsa wata kasuwa a garin Gada inda suka kama wasu mutane kusan shida wa’danda daga baya aga gano gawarwakinsu a gefen kasuwar, al’ummar garu sun sanar da ‘yan sanda kuma ‘yan Sanda sun je kan gawarwakin wadanda aka tabbatar da mutuwarsu. Har yanzu jami’an tsaro na ci gaba da bincike tare da ‘daukar matakan shawo matsalar a jihar ta Sokoto.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Burkina Faso ta kori wasu jami’an Diflomasiyyar Faransa

Next Post

Karancin Mai Yasa Samu Layukan Ababen Hawa A Gidajen Mai

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda Nana Akupo, ya nemi shugabannin Africa su dawo daga rakiyar masu Jan kunne

Yadda Nana Akupo, ya nemi shugabannin Africa su dawo daga rakiyar masu Jan kunne

February 19, 2024
Tarin dukiya, wata mata ta zama ta 12 a jerin wadanda suka fi kowa kudi a Duniya

Tarin dukiya, wata mata ta zama ta 12 a jerin wadanda suka fi kowa kudi a Duniya

December 30, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media