• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda rundunar yan sanda ta dakume wasu jami’anta da suka yi garkuwa da wani Dan kasuwa

aksam by aksam
February 6, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A yayin da ake ta fama da matsalar tsaro a yankuna da dama na Najeriya ciki harda Abuja, yanzu haka an kama wasu bata garin jami’an ‘yan sanda bisa zargin su da karbar naira miliyan 29.9 da karfin tsiya daga hannun wani mazaunin birnin tarayya Abuja

Lamarin, a cewar Harrison Gwamnishu, dan takarar jam’iyyar Labour Party (LP) a zaben 2023, ya faru ne a watan Janairu.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Ya ce jami’an ‘yan sanda sun yi garkuwa da dan kasuwar ne a Abuja inda suka tsare shi tare da yi masa barazana har sai da ya tura musu dukkan kudaden da ke cikin asusun bankinsa.

Daga nan ne kuma suka tilasta shi ya kira ‘yan uwa da abokan arziki su ci gaba da aika masa kudi yana basu kafin su sake shi.

Ya kara da cewa ‘yan sandan sun kama mutumin ne ba tare da wani dalili ba, inda ya ce jami’an ‘yan sandan ba su nemi ya rubuta wani jawabi ba. Kana ya wallafa hotunan shaidar tura kudaden tare da bidiyon da ya wallafa.

Da yake tsokaci kan wannan bidiyo a ranar Talata, kakakin rundunar, yan sanda ta kasa Olumuyiwa Adejobi, ya tabbatar da kama wasu daga cikin masu laifin, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Wani Dagaci Ya Yi yi Murabus A Kano Saboda Dalilin Kashin Kai

Next Post

Shugaban kasar Türkiye ya mika daruruwan gidaje ya ya gina wa wadanda girgizar kasa ta shafa

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

2027, wata kungiya a APC zata kwaikwayi Gwamnan Kano, wajen kamfen ɗin Tinubu

2027, wata kungiya a APC zata kwaikwayi Gwamnan Kano, wajen kamfen ɗin Tinubu

June 14, 2025
Rikicin sarauta: Yanzu haka wata babbar kotun tarayya na sauraron karar da Aminu Ado ya shigar

Rikicin sarauta: Yanzu haka wata babbar kotun tarayya na sauraron karar da Aminu Ado ya shigar

June 7, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media