• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda nadin makaman sarkin dillan Kano ya kasance

aksam by aksam
February 26, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

SARKIN DILLALAN KANO:An nada makaman sarkin dillan kano

Samar da wakilci a dukkanin shiyyoyi zai taimaka wajen gudanar da jagoranci cikin nasara da kawo cigaba a jihar kano

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Sarkin fawan Kano Alh Isiyaku Alin Muli ne ya bayyana haka alokacin da yake zantawa da manema labarai a wajen bikin nadin wakilai da Sarkin Dillalan kano yayi a Fadarsa dake kofar ruwa karamar hukumar Dala

Sarkin fawan yace nadin da sarkin dillalan yayi na wadanda zasu taimaka masa don gudanar da ayyukansa cikin sauki zai taimaka kwarai wajen dakile shigowar bata gari cikin jihar kano

Shima anasa jawabin daya daga cikin masu rabauta da mukaman da aka nada wato makaman sarkin dillan kano Alhaji Naziru Tijjani ya godewa Allah bisa nada shi a matsayin makaman sarkin dillan kano tare da fatan zasu kawo gyra a harkar Samar da filaye a fadin kano

Da yake nasa Jawabin Sarkin Dillalan Jihar Kano Alh Mustapha Abdullahi Arrow yace wannan nadin da Yayi zai taimaka masa kwarai wajen gyara harkar dillanci da bada hayar gidaje a jihar kano.

Ya kuma ja hankalin wadanda suka rabauta da wadannan mukamai dasu ji tsoron Allah wajen gudanar da aikinsu

Daga bisani ya godewa gwamnatin Jihar kano da ayyukan da take gudanarwa a jihar ya kuma jinjinawa masarautar kano bisa jagorancin Sarkin kano Alh Aminu Ado Bayero da irin karfafa musu gwiwa da kuma basu shawara da take wajen gudanar da ayyukansu taron ya samu halartar Alumma daban daban daga cikin jiha dama kasa baki daya.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kungiyar Masu Sana’ar Garuwa Reshin Kananan Hukumin Ungogo Da Nassarawa Duk A Jihar Kano; Sun Fara Yajin Aiki

Next Post

Rundunar yan sand ta fadi shirin da tayi akan Zanga-zangar NLC ta 27- 28 ga wata

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Za Mu Sallami Sanata Kwankwaso Daga Siyasa A Zaɓe 2027– Alhassan Ado

October 6, 2024
Babban Hafsan Sojojin Najeriya Ya Ce;  Ba Za Su Lamunci Duk Wani Yunkurin Na Canza Gwamnati Ta Hanyar Fakewa Da Zanga-Zanga Ba

Sojojin Najeriya Sun Kashe Ƙasurgumin Dan ta’adda Da Ya Addabi Arewa

September 13, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media