• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda yan sanda sun yi batakashi da yan taadda a wata jihar kudu

aksam by aksam
February 2, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wani dan sanda ya gamu da ajalinsa a ranar Alhamis a jihar Ebonyi lokacin da wasu ‘yan bindiga suka bude wuta kan tawagar ‘yan sanda da ke sintiri.

Lamarin ya faru ne a yankin Ngbo-Effium, wa da ya dade yana fama da hare-hare a karamar hukumar Ohaukwu.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Kakakin rundunar ‘yan sanda, Joshua Ukandu ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Juma’a a Abakaliki, babban birnin jihar, The Nation ta ruwaito.

A cewarsa: “Wasu ‘yan bindiga sun kai wa jami’an rundunar ‘yan sanda da ke sintiri a kan titin Ngbo-Effium hari ta hanyar amfani da wata mota kirar Toyota

Sienna” Ya ce jami’an ‘yan sandan sun yi artabu da ‘yan ta’addan kuma a fafatawar da suka yi ne daya daga cikin ‘yan sandan ya gamu da ajalinsa.

Ukandu ya kara da cewa wani kuma dan sanda ya samu rauni kuma yanzu haka yana samun kulawa a asibiti.

“Kwamishanan ‘yan sanda na jihar Ebonyi, CP Augustina Ogbodo ya aike da tawagar ‘yan sanda zuwa wurin da abin ya faru.

“Tawagar ta na kan bin diddigin ‘yan bindigar yayin da kuma aka dawo da zaman lafiya da kwanciyar hankali a yankin”, in ji shi.”

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Dambarwa a jihar Plateau yayin da INEC ta cire jam’iyyar PDP a jerin masu takara na gobe Asabar

Next Post

Cire tallafin Mai ya kawo Saukin rayuwa ga yan Najeriya: Gwamnatin Tarayya

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

De Evolutie van Virtuele Gokkasten: Innovatie en Veiligheid in het Digitale Casino

April 23, 2025

The Future of Britsino: Innovations and Developments

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media