• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda rundunar tsaron Najeriya ta shirya sakin mutane 200 da ake zargi da taaddanci

aksam by aksam
March 26, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rundunar sojin ƙasa ta Najeriya ta shirya za ta saki sama da mutane 200 da aka wanke daga zargin alaƙa da ƙungiyar ƴan ta’addan Boko Haram.

Kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito, sojoji sun kama waɗannan mutanen ne a lokacin da ayyukan ƴan tada kayar baya ke cin kasuwa a Arewa maso Gabas.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Binciken ya nuna cewa za a mika su ga gwamnatin jihar Borno domin su koma cikin al’umma yadda ya kamata.

Za a gudanar da taron sakin mutanen a barikin sojojin Giwa da ke Maiduguri, babban birnin jihar Borno a safiyar ranar Talata.

“Jami’an tsaro sun wanke kimanin mutane 200 daga zargin alaƙa da Boko Haram da duk wani laifi kuma za a miƙa su ga gwamnatin Borno domin sake maida su cikin al’umma.

“An shirya bikin mika mutanen da aka wanke daga zargin a safiyar yau (Talata, 26 ga watan Maris) da karfe 10:00 na safe a barikin Giwa,” in ji wata majiya.

Majiyar ta ce kwamishinar harkokin mata ta Borno, Zuwaira Gambo da takwaranta na yada labarai da tsaron cikin gida Farfesa Tar Umar za su karbi wadanda aka sako a madadin gwamnatin jihar.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Rudunar ‘Yan Sanda Jihar Bauchi Ta Tabbatar Da Rasuwar Mutane Hudu A Turmutsutsin Rabon Zakka A Jihar

Next Post

Gungun batagari sun kai mumunan farmaki satariyar wata karamar hukuma

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Muhammad Sanusi ll ya yi tsokaci kan matsalolin suka dabaybaye Najeriya

Rundunar ‘Yansandan Najeriya Ta Janye Gayyatar Da Ta Yi Wa Sarkin Kano Muhammadu Sanusi Na II Bisa Wata Hatsaniya Data Faru A Ranar Idin Ƙaramar Sallah

April 6, 2025
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanar da Jadawalin yakin neman zaben shekarar 2027

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanar da Jadawalin yakin neman zaben shekarar 2027

July 23, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media