• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda jajircewa tasa wani jami’in bijilanti zama kwamanda a wata karamar hukuma.

aksam by aksam
November 8, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Jajercewa Akan aiki tasa wani jami’in bijilanti zama kwamandan karamar hukumar Gezawa.

Anbukaci jamian Bijilanti da sukasance masu roko da gaskiya da amana ako da yaushe akan aikinsu . bayanin hakan yafitone tabakin wakilin hakinmin gezawa kabiru tanko yayi ka damar da sabon kwamandan Bijilanti nakaramar hukumar gezawa .

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Angudanar da taron kadamar da sabon kwamandan ne a sakateriyar karamar hukumar gezawa karkashin ofishin shugaban karamar hukumar gezawa Hon.hudu usuman zainawa.
Shima anasa bangaran Hudu usuman gezawa yaja hankalin sabon kwamandan da yaribanya akinsa akan yadda yakeyi abaya kuma yayi kira dashi kar yarinka nuna banbanci alokachin dayake gudanar da aiyukansa akowane lokachi .

Shima anasa bangaran C S F haruna Aliyu Difio nakaramar hukumar gezawa.yashawarci sabon kwamandan dayayi roko da gaskiya da yagujewa duwani yinkuri nacin hanci da rashawa akan aikinsa inda yakara dacewa yanzu nauyine babba yahaukansa domin kuwa yanzu karamar hukuma guda yake jagoranta sabanin abaya.

Hakazalika shima anasa bangaran sabon kwamandan Bello Abdulrahman gunduwawa. Yayi godiya da allah subahanahu wata,ala daya bashi wannan matsayi kuma yasa alwashin yin aiki bil haki dagaskiya yakara dacewa zasuyi aiki kafada da kafada da jami,an tsaro na yansanda . daga karshe yayikira ga masu ruwa datsaki dama al,umar karamar hukumar gezawa dasuci gaba da basu gudunmawa ako da wane lokaci .

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda zaman jaruman tiktok da hukumar Hisbah ya wakana a jihar Kano

Next Post

Hanyoyin da turawan yamma ke bi wajen durkusar da yankin Africa

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Bukola Saraki Zai Jagoranci Sulhunta ‘Ya ’Yan Jam’iyyar PDP

Bukola Saraki Zai Jagoranci Sulhunta ‘Ya ’Yan Jam’iyyar PDP

May 12, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media