• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Rudunar ‘Yan Sanda Jihar Bauchi Ta Tabbatar Da Rasuwar Mutane Hudu A Turmutsutsin Rabon Zakka A Jihar

aksam by aksam
March 24, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LAFIYA
ADVERTISEMENT
477
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA

Rundunar ‘yan sandan jahar Bauchi ta tabbatar da mutuwar mutane hudu a yayin karbar Zakkar da kamfanin Shafa Holdings plc, ke rabawa a ranar lahadi.

RelatedPosts

Cutar mashako

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

Kakakin rundunar yan sandan jahar Bauchi SP Ahmed Mohd Wakil, ne ya tabbatar da hakan ga manema labarai.

Ahmed Wakil, ya ce bayan faruwar lamarin sun garzaya wajen tare hakurkurtar al’umma da su kasance masu hakuri a duk lokacin da wani abu ya faru.

Wata mai suna Na’ima Abdullahi mai shekara 17, ta jikkata a wajen rabon zakkar, wanda yanzu aka kwantar da ita a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi.

Yan sanda sun tarwatsa dandazon jama’a da ke wajen domin karbar zakka, tuni rundunar ta jibge motocin dakarunta domin tabbatar da tsaro a yankin.

Kawo yanzu dai babu wata sanarwa a hukumance da kamfanin ya fitar game da faruwar lamarin.

Share191Tweet119SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Wani masani a harkar koyo da koyarwa ya baiwa Gwamnan Bauchi shawara a kan koyar da Dalibai

Next Post

Yadda rundunar tsaron Najeriya ta shirya sakin mutane 200 da ake zargi da taaddanci

aksam

aksam

RelatedPosts

Cutar mashako
LAFIYA

Cutar mashako

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Governor Yusuf commissions Kano center for disease control
LAFIYA

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

by Khadija Maitaya
August 4, 2026
Gwamnatin Kano Ta Dakatar da Ginin da Ya Janyo Ce-ce-ku-ce a Unguwar Dorayi, Kano
LAFIYA

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

by Khadija Maitaya
July 22, 2026
An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara
LAFIYA

An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara

by aksam
May 17, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

An Tsinci Gawar Wani Matashi Da Ake Zargin Ya Rataye Kansa a Gyadi-Gyadi

An Tsinci Gawar Wani Matashi Da Ake Zargin Ya Rataye Kansa a Gyadi-Gyadi

February 12, 2026
ASP Musa Muhammed Ya Zama Sabon Jam’in Huda Da Jama’a Na Rundunar ‘Yan Sanda Jihar Bayelsa

ASP Musa Muhammed Ya Zama Sabon Jam’in Huda Da Jama’a Na Rundunar ‘Yan Sanda Jihar Bayelsa

December 3, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media