• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Wani masani a harkar koyo da koyarwa ya baiwa Gwamnan Bauchi shawara a kan koyar da Dalibai

aksam by aksam
March 24, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

An yi kira ga gwamnatin jahar bauchi ta dakatar da makarantun da ba su cika doka da kaidojin koyarwa ba.

Kiran ya fito ne ta bakin Magatakadda na makarantar Aminu sale college of education dake azare, Abdullahi babbaji  a yayin ganawarsa da manema labarai a ofishinsa.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Babbaji yace akwai makarantun da Bai kamata su koyar ba Sama da mutum hamsin a fadin jahar ta Bauchi ba.

Sannan Magatakadda ya Kuma ce akalla akwai kimanin kwasa kwasai Sama da goma Sha biyar Kuma a ciki akwai darussan da dalibi zai Iya dogara da kansa ba sai ya jirayi gwamnati ta bashi aikin yi ba,

Abdullahi babbaji ya Kuma godewa gwamnatin jahar bauchi karkashin jagorancin sanata Bala Abdulkadir kauran bauchi bisa hadin Kai da goyan bayan da yake Bawa makarantar, daga karshe ya bukaci aluma masu hannu da shuni dasu rika kokarin tallafawa matasa da tallafin karatu musammama a wannan makaranta

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Baya ga kashe sojiji 17 South-South sun sake kashe jami’an yansanda shida

Next Post

Rudunar ‘Yan Sanda Jihar Bauchi Ta Tabbatar Da Rasuwar Mutane Hudu A Turmutsutsin Rabon Zakka A Jihar

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Assurer la Confiance dans l’Industrie du Loisir : La Transparence des Données et la Règlementation

April 21, 2025
Ko kun san dalilan Shugaba Tinubu na sasanta rikicin siyar jihar Ondo

Ko kun san dalilan Shugaba Tinubu na sasanta rikicin siyar jihar Ondo

November 26, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media