• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda jama’a ke kuka da masu harkar kayan masarufi bayan faduwar Dala da kusan 40%

aksam by aksam
April 14, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Jama’a da dama na kokawa da rashin saukar kayan masarufi da a da ake taallaka tsadar su da tashin farashin Dalar Amurka.

A cewar wani mazaunin unguwar Dukawa Dake kofar wambai ya ce abinda yankasuwa ke you bashi da alaka da tausayi Kuma Allah ba zai bar su ba

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Ya ce “akwai Rana guda da yankasuwa suka Kara kudi a lan buhun suga fiye da naira 10000 Kuma su ce Dala ce a lokacin ana sayar da Dalar  akan Naira 2000 Amma yanzu da Dalar ta dawo Naira 1100 ba su rage Koda naira 5000 ba sabo da bakin zalunci da ya lullube zukatansu” inji shi

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda Israel ke fuskantar muggan hare-hare daga kasar Iran

Next Post

Uwar jam’iyyar APC ta kano ta dauki tsatstsauran mataki kan wadanda suka dakatar da Ganduje

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Rundunar ‘Yan Sanda Da Hadin Gwuiwar Sauran Hukumomin Tsaron Jihar Kano, Sun Ce Sun Sami Rahoton Yadda Wasu ‘Yan -Ta’adda Suke Shirin Kai Hari A Wuraren Taruwar Jama’a

Rundunar ‘Yan Sanda Da Hadin Gwuiwar Sauran Hukumomin Tsaron Jihar Kano, Sun Ce Sun Sami Rahoton Yadda Wasu ‘Yan -Ta’adda Suke Shirin Kai Hari A Wuraren Taruwar Jama’a

January 24, 2025
Sakacin Jami’an Tsaro Ne Ya Sa Masu Zanga-Zanga Su Ka Yi Barna A Jihar Kano:–  Sarkin Kano Na Goma 16 Muhammadu Sunusi ll

Sakacin Jami’an Tsaro Ne Ya Sa Masu Zanga-Zanga Su Ka Yi Barna A Jihar Kano:– Sarkin Kano Na Goma 16 Muhammadu Sunusi ll

August 7, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media