• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Uwar jam’iyyar APC ta kano ta dauki tsatstsauran mataki kan wadanda suka dakatar da Ganduje

aksam by aksam
April 16, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugabancin Jam’iyyar APC na Jihar Kano ya Dakatar da Shugabannin Jam’iyyar na Mazaɓar Ganduje, waɗanda suka dakatar da Shugaban Jam’iyyar na ƙasa Abdullahi Umar Ganduje daga Jam’iyyar.

Shugaban Jam’iyyar na Jihar Kano Abdullahi Abbas ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar, inda ya ce sun ɗauki matakin ne biyo bayan rahoton sirri da suka samu akan yadda shugabannin suka yi wata ganawar sirri da ɓangaren Adawa.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

A cewar Abdullahi Abbas, “Muna da Hujjoji masu ƙarfi na yadda waɗancan Shugabanni da muka kora suka yi taro da Muƙarraban Gwamnatin Kano.

Shima Shugaban Jam’iyyar APC na ƙaramar hukumar Dawakin Tofa Inusa Dawanau ya shaidawa manema labarai cewar sun dakatar da dukkan waɗanda suke da hannu akan lamarin, a sakamakon kama su da da yunƙurin cin amanar Jam’iyyar ta hanyar yin taro da tsagin adawa.

Kwamitin ayyukan Jam’iyyar na jihar Kano ya ce Dakatarwar ta Watanni Shida ce domin a sami damar gudanar da bincike kan tarin Zarge-zargen da ake yi musu.

A ɗazu ne muka baku labarin yadda Shugabancin Jam’iyyar APC a Mazaɓar Ganduje dake ƙaramar hukumar Dawakin Tofa ya dakatar da Shugaban Jam’iyyar na Ƙasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje saboda zargin karɓar cin Hanci.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda jama’a ke kuka da masu harkar kayan masarufi bayan faduwar Dala da kusan 40%

Next Post

Yan bindiga sun sake kai sabon hari a jihar Katsina

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Wani Babban likita ya kawo Jerin abinci Biyar da ke jawo ciwon Daji

Wani Babban likita ya kawo Jerin abinci Biyar da ke jawo ciwon Daji

June 12, 2025
Al’ummar Garin Kirgi Dake Karamar Hukumar Kubau a Jihar Kaduna Sun Roki Gwamnatin Ta Kawo Musa Dauki; Akan Lalacewar Hanya

Al’ummar Garin Kirgi Dake Karamar Hukumar Kubau a Jihar Kaduna Sun Roki Gwamnatin Ta Kawo Musu Dauki

November 17, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media