• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Wasu Fusatattun Matasa A Jihar Kano Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Lumana Kan Tsadar Rayuwa A Najeriya

aksam by aksam
February 8, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
471
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA

Matasa maza da mata da dama a jihar Kano sun sufi domin gudanar da zanga-zanga, don nuna adawarsa da tsadar kayan masarufi da ake fuskanta a Nigeria .

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Masu Zanga-zangar dai sun fito ɗauke da kwalaye, inda suke rera waƙa mai taken “Tsadar Rayuwa ba zamu iya ba”, a ƙoƙarin da suke yi na nunawa da nu halin da suke ciki.

Matasan waɗanda suka futo fuskokinsu a murtuke, sun gudanar da zanga-zangar ne yau Alhamis a unguwannin Bachirwa, Kurna da kuma Rijiyar lemo, dake kan titin zuwa katsina a Kano.

Haka kuma Masu Zanga-zangar dai sun ce Rayuwar ta yi musu matuƙar wahala, a sakamakon yadda abinci yake neman gagararsu, balle aje ga sauran Buƙatu na Rayuwa.

Baya ga haka sunce kayan masarufi yana neman gagararsu, saboda yadda abubuwa da yawa suka ninka kuɗin su sama da sau biyar, wasu mah Sai goma.

Adan haka suka fito zanga-zangar, dan nuna fushin su da salon kamun ludayin Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, duba da yadda yake neman kassara Rayuwarsu.

A ƙarshe sunyi fatan dukkan masu ruwa da tsaki zasu yi dukkan abubuwan da suka kamata, domin kawo wa Talakawan Najeriya ɗauki daga wannan hali da suke ciki.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kungiyoyin Kwadago A Najeriya NLC Da TUC Sun Baiwa Gwamnatin Tarayya Wa’adin Kwanaki 14 Ta Cika Alkwarin Da Suka

Next Post

Yadda wata kungiya ta soki shirin dawo da Sanusi kan sarautar kano da majalisa keyi

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwamnatin Kano ya umarci hukumar Hisbah ta sa kafar wando daya da masu aniyar tallata auren jinsi

Gwamnatin Jihar Kano Ta Sanya Ranar Zaben Kananan Hukumomi

July 31, 2024
Yadda Mazauna Unguwar Gayawa Dake Karamar Hukumar Ungogo A Jihar Kano Suka Gudanar Da Zanga-zanga Akan Rashin Kyawun Hanyayinsu

GA SAKON JAJENTAWA SAKAMAKON IFTILA’IL GOBARA

February 16, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media