• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda wata kungiya ta soki shirin dawo da Sanusi kan sarautar kano da majalisa keyi

aksam by aksam
February 9, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar Society For Peace Development and Education” ta bukaci majalisar dokokin jihar kano ta yi watsi da kiran da wata kungiya ta yi na rushe sabbin masarautun jihar kano guda hudu tare da dawo da Muhammad Sanusi ll kan karagar mulkin

Masarautun da zaa rushe sun hada da Gaya, Rano, Bichi da karaye tare da dawo da tsohon Sarkin Kano Muhammad Sanusi ll kan karagar mulkin Kano.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

SFPDE ta ce Kiran da waccan kungiya ke yi na rushe sabbin masarautun da dawo da Sanusi akwai siyasa a Cikin, don haka ta roki majalisar da tayi watsi da kiran.

” Sabbin masarautun jihar kano ba kirkirarsu akai ba, domin sun kasance tun kafin zuwa turawa Nigeria, kawai an farfado da martabar su ne, don cigaban al’umma yankunan”.

” Tun bayan farfado da martabar wadannan masarautun an sami cigaba ta fuskar Ilimi, Lafiya, da Ababen more rayuwa, da samar da aiyukan yi ga matasa da sauran al’umma, hakan tasa al’ummar yankunan Bichi, Gaya, Rano da Karaye suke kaunar masarautun su kan cigaban da suka samu”. Inji Wasikar kungiyar

Kungiyar mai dauke da sa hannun Sakataren kungiyar Sociaty for peace development and Education Murtala Musa Lisa, ta ce game da dawo da Muhammad Sanusi kan karagar mulkin Kano hakan ba abun da zai haifar illa rashin zaman lafiya a jihar kano baki daya.

” Kowa ya san abun da ya faru na tashin hankali da aka samu lokacin da aka nada Sanusi a Matsayin Sarkin Kano, don haka muke gani sake dawo da shi zai iya haifar da rashin zaman lafiya a jihar Kano baki daya”.

” Kuma ba haka kawai aka cire shi sai da aka same shi da laifuka daban-daban kuma aka jan kunnensa a hakan, kamar yadda akai masa lokacin da yake jagorantar Babban Bankin Nigeria”. A cewar Wasikar

Kungiyar ta ce ” ita waccen kungiya da ta ce a cire Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero a dawo da Sanusi to da wanne laifi za’a yi amfani wani cire shi, tun da dai kowa yasani sarkin baya sanya kansa cikin duk wani ruɗani sabanin yadda Sanusi ya rika yi.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Wasu Fusatattun Matasa A Jihar Kano Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Lumana Kan Tsadar Rayuwa A Najeriya

Next Post

Gaskiya ta fito gameda shirin NNPCL na kara farashin Man fetur

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

EFCC, ICPC Urged To Investigate Pantami Over Alleged Acquisition Of Luxury Abuja Properties

EFCC, ICPC Urged To Investigate Pantami Over Alleged Acquisition Of Luxury Abuja Properties

August 4, 2026
Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

August 4, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media