• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Wani matashi ya shiga hanun jamian tsaro bayan da ya sa ayi garkuwa da shi a nemi kudin fansa a wajan yanuwan sa

aksam by aksam
January 21, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home TSARO
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Matashin ya taki rashin sa’a ne a kokarinsa na damfarar yan uwansa duk da cewar ya kitsa garkuwa da kansa

Rundunar yan sandan babban birnin tarayya ta kama mutumin kamar yadda ya bayyana a wata sanarwa da ta saki a ranar Asabar, 20 ga watan Janairu

RelatedPosts

Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

Jami’an EFCC Sun Cafke Jami’in Tsaro Kan Zargin Safarar Zinaren Naira Biliyan 4.4 A Kano

Rasha Na Kara Amfani da Aljeriya a Matsayin Cibiyar Ayyukan Sojinta a Afirka

SP Josephine Adeh, kakakin yan sandan ta kuma bayyana cewa rahotannin garkuwa da mutane a rukunin gidajen River Park ba gaskiya bane

A cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na X, rundunar yan sandan FCT ta bayyana rahotannin a matsayin kanzon kurege sannan ta nanata cewa babu wanda aka sace a rukunin gidajen River Park.

A cewar rundunar, an kama Agu ne bayan ya kitsa garkuwa da kansa domin damfarar dan uwansa da yake zaune a rukunin gidajen. Sanarwar ta ce:

“Rundunar yan sandan FCT na sane da labaran da ke yawo game da zargin garkuwa da mutane a rukunin gidajen River Park a safiyar yau sannan tana fatan bayyana cewa sabanin rahotannin, babu wanda aka sace a rukunin gidajen River Park

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Cikin jirwaye, wani jigo a APC ya fadi dalilinsu na korar tsohon shugaban jam’iyyar

Next Post

Yadda Kasar Jamus ta sassauta dokar zama dan kasa ga baki

aksam

aksam

RelatedPosts

Rundunar  Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane
TSARO

Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

by aksam
June 16, 2026
NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano
TSARO

Jami’an EFCC Sun Cafke Jami’in Tsaro Kan Zargin Safarar Zinaren Naira Biliyan 4.4 A Kano

by aksam
June 13, 2026
Rasha Na Kara Amfani da Aljeriya a Matsayin Cibiyar Ayyukan Sojinta a Afirka
TSARO

Rasha Na Kara Amfani da Aljeriya a Matsayin Cibiyar Ayyukan Sojinta a Afirka

by Khadija Maitaya
June 6, 2026
Hukumar Civil Defense Ta Kori Ma’aikatan Ta Na Sa-Kai Su Biyar A Jihar Kano
TSARO

Hukumar Civil Defense Ta Kori Ma’aikatan Ta Na Sa-Kai Su Biyar A Jihar Kano

by aksam
June 2, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

June 19, 2026
Mai Martaba Sarkin Kano; Na Goma 15  Alhaji Aminu Ado Bayero Ya Halice Taron  Khatamar Karatun Al’qur’anin Mai Girma Tare Da Yiwa Kasa Addu’ar Samun  Zaman Lafiya

Sarkin Kano Na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero Ya Bar Jihar Kano Zuwa Abuja A Karon Farko Tun Bayan Dawowarsa Jihar A Watan Mayu

August 23, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media