• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Wani Angon Kwana Daya A Dakin Amaryarsa Ya Makata; A Gaban Kotun Shari’ar Musulunci Domin A Biyashi Kudinsa

aksam by aksam
December 13, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home KOTU
ADVERTISEMENT
506
SHARES
1.6k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA

Kotun Shari’ar Musulunci Dake Zamanta a Daura Road, cikin garin Kaduna wace mai Shari’a Malam Mustapha Umar yake alkalanci ta karbi karar da: Sa’idu Abdulkarim mai shekara 38, wada yace shi Manomine, mazaunin garin birnin Yaro dake karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna, aka a dawomasa da tsabar Kudinsa naira milliyan daya da dubu dari uku da hamsin

RelatedPosts

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa

Ranar lahadi 14 ga watan janairun wannan shekarane aka dauramusu aure da shi da Amaryarsa Sha’awanatu Musa Mai shekara 20, mazauniyar kasuwar magani dake cikin garin Kaduna, kwana daya da daura auren sai ta gudu, shi yasa na kawo kararta kotu domin ta dawo min kudadina da na kashe, in ji Ango Sa’idu

Alƙalin ya tambaye wace ake kara hakane ? tace hakane, amma satina daya a gidansa ba kwana daya ba, ya sake tambayarta ya maganar kudinsa ? sai tace ya samana kudin da ba za mu iya biya ba.

Anan Angon Sa’idu ya fito da takarda wace aka yi yarjijiniyar da iyanta da nasa za’a biyashi naira (800,000) a maimakon wacen kudi, duk da haka tace baza su iya biya ba. “Ma’ana basu da su” in ji Shawa’anatu

Sai Alkali Malam Mustapha Umar ya daga Shari’ar zuwa ranar 1 ga watan April, 2024

Share202Tweet127SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Daga Karshe Dai Gwamna Akerodolu Na Jihar Ondo; Ya Amince Da Baiwa Mataimakinsa Riko

Next Post

Gwamnan wata jiha Ya gwangwaje Kwamishinonin sa da Motocin Alfarma.

aksam

aksam

RelatedPosts

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa
Uncategorized

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa

by aksam
June 15, 2026
Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato
Uncategorized

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

by aksam
June 2, 2026
Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa
Uncategorized

Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa

by aksam
May 31, 2026
Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya
Uncategorized

Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya

by aksam
May 31, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Magic365 Casino’s Cryptocurrency Payment Options

April 21, 2025

China na kausasa martani kan kasar Amurka

January 14, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media