• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Daga Karshe Dai Gwamna Akerodolu Na Jihar Ondo; Ya Amince Da Baiwa Mataimakinsa Riko

aksam by aksam
December 12, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home SIYASA
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA

Gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu, ya bukaci mataimakinsa, Lucky Aiyedatiwa, da ya dauki nauyinsa a matsayin mukaddashin gwamnan jahar Ondo yayin da ya tafi hutun jinya daga ranar Laraba.

RelatedPosts

Dawo da tallafin man fetur

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

An bayyana hakan ne a wata sanarwa da kakakin gwamnan, Richard Olatunde ya fitar ranar Talata.

Sanarwar ta ce gwamnan, wanda ke fama da rashin lafiya tun daga watan Janairu, zai ba da fifiko ga lafiyarsa tare da tabbatar da samun cikakkiyar lafiya kafin ya ci gaba da aikinsa.

Wasu sassan sanarwar sun ce za mika wa majalisar dokokin jihar wata wasika ta hukuma dangane da hutun jinya da sanarwar mika mulki bisa ga kundin tsarin mulkin Najeriya.

A matsayinsa na Babban Lauyan Najeriya kuma dan Najeriya da ake girmama dokokin kasa Gwamna Akeredolu ya dade yana kyamar mika ragamar mulki ga mataimakinsa a lokacin hutun da yake yi na shekara.

Hakan yasa wani lokaci can baya shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kira wani taro tareda mataimakin gwamna da kuma wakilan gwamna Akerodolu inda ya baiwa mataimakin gwamna shawarar cewa ya cigaba da hakuri da matsayinsa na mataimaki har zuwa lokacin da gwamnan zai samu lafiya.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Hukumar JAMB Tace Zata Fara Jarrabawar Auna Fahimta Ga Dalibai Masu Neman Shiga Jamia’a Kai Tsaye

Next Post

Wani Angon Kwana Daya A Dakin Amaryarsa Ya Makata; A Gaban Kotun Shari’ar Musulunci Domin A Biyashi Kudinsa

aksam

aksam

RelatedPosts

Atiku Ya Nemi Tinibu Ya Fadi Inda Ya Saka Tiriliyan 30 na Tallafi Mai Da Ya Cire.
SIYASA

Dawo da tallafin man fetur

by Khadija Maitaya
August 26, 2026
Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa
SIYASA

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

by Khadija Maitaya
July 28, 2026
Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin
SIYASA

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

by Khadija Maitaya
July 23, 2026
Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce
SIYASA

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce

by aksam
June 16, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Wani Dan Majalisar Jihar Kano Ya Sauya Sheka Daga NNPP Zuwa APC

Wani Dan Majalisar Jihar Kano Ya Sauya Sheka Daga NNPP Zuwa APC

May 12, 2025

Zmiany w Zarządzaniu Ruchem i Nowoczesne Gry Strategiczne: Przyszłość Rozwoju Umiejętności Decyzyjnych

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media