• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

China na kausasa martani kan kasar Amurka

aksam by aksam
January 14, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Kasar china ta bayyana adawa da tsokacin Amurka kan zaben yankin Taiwan

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta bukaci Amurka ta dakatar da duk wata mu’amala a hukumance da yankin Taiwan, kuma ta daina aikewa da mummunan sako ga masu neman ballewar yankin.

Kasar Sin ta yi wannan kira ne a yau Lahadi, biyo bayan sanarwar da ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta fitar game da zaben da aka gudanar a yankin Taiwan na kasar Sin.

Cikin sanarwar da ma’aikatar harkokin wajen Sin ta fitar, Sin ta bukaci Amurka ta kiyaye ka’idar kasar Sin daya tak da kuma sanarwoyin hadin gwiwa uku dake tsakanin Sin da Amurka, tare da yin abubuwan da suka dace da alkawurran da shugabannin kasar suka sha nanatawa dake cewa ba sa goyon bayan ‘yancin kan Taiwan, ko kasashen Sin biyu, ko Taiwan daban, Sin daban. Har ila yau, sanarwar ta bukaci Amurka ta daina amfani da batun yankin na Taiwan a matsayin wani makami na dakile ci gaban kasar Sin.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Bayan yanke hukuncin kano Zamfara pilato bangaren sharia ya fara farfado da kimar sa: wani babban lauya

Next Post

Yadda dubun wani kasurgumin Dan bindiga ta cika

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwamnan Kano  Abba Kabeer Yusuf  Ya Raba Kayayyakin Harkokin Ilimi Ga Makarantun Jihar

Gwamnan Kano Abba Kabeer Yusuf Ya Raba Kayayyakin Harkokin Ilimi Ga Makarantun Jihar

May 12, 2025
Kotun Kolin Najeriya Taba Da Umarnin  A  Cigaba Da Amfani Da Tsofaffin Takardun Naira Har Sai Baba Ta Gani

Kotun Kolin Najeriya Taba Da Umarnin A Cigaba Da Amfani Da Tsofaffin Takardun Naira Har Sai Baba Ta Gani

November 29, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media