• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kotun Kolin Najeriya Taba Da Umarnin A Cigaba Da Amfani Da Tsofaffin Takardun Naira Har Sai Baba Ta Gani

aksam by aksam
November 29, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home KASUWANCI
ADVERTISEMENT
469
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA: HASSAN UMAR GWAMMAJA

A ya yin zaman Kotun na yau Laraba, Mai Shari’a John Okoro wanda ya jagoranci sauran alkalai shida, ya ce babu ranar da za a daina amfani da tsofaffin takardun kudaden da CBN ya sauya wa fasali.

RelatedPosts

Kamfanin Sin Ya Shiga Kasuwar Siminti ta Najeriya Ta Hanyar Siyan Lafarge Africa Kan Dala Biliyan 1

GA SAKON JAJENTAWA SAKAMAKON IFTILA’IL GOBARA

Mai Yankan Farce Da Yake Samun Dubu Dari Uku Duk Wata A Garin Abuja

Ya kara da cewa, tsofaffin kudaden za su ci gaba aiki kafada-da-kafada da sabbabbin da aka yi, har sai lokacin da bankin CBN ya gama maye gurbin tsofaffin da sababbi da kuma cika ka’idojin da suka kamata.

Mai Shari’a John Okoro ya ce, “tsofaffin N200, N500, da N1000 naira za su rika aiki tare da sabbin da aka yi har zuwa lokacin har zuwa lokacin da gwamnati ta yanke shawarar daina amfani da tsofaffin bayan ta tuntubi masu ruwa da tsaki da kuma tanadar duk abubuwa da suka kamata.”

Kotun Kolin ta yanke hukuncin ne baya karar da Ministan Shari’a kuma Antoni-Janar na Kasa, Lateef Fagbemi (SAN), ya shigar na neman kotun ta soke wa’adin ranar 31 ga watan Disamba 2023 na daina amfani da tsoffin takarduna N200 da N500 da kuma N1,000.

Duk da umarnin kotu na hana sauyin kudin, CBN na shirin dakatar da amfaninsu a ranar 31 ga watan Disamba, daga bisani ta ce za a ci gaba da amfani da su, zuwa lokacin da za ta kammala tuntubar masu ruwa da tsaki kan matakin da kuma shirinta na zuwa kotu domin samun izinin soke wa’adin na 31 ga wata Disamba

Share188Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Shugaban kasar China, Ya goyi bayan Kafa Kasar palatine

Next Post

Gobara Ta Tashi Wani Sashe Na Jami’ar Ahmadu Bello Dake Zariya

aksam

aksam

RelatedPosts

Kamfanin Sin Ya Shiga Kasuwar Siminti ta Najeriya Ta Hanyar Siyan Lafarge Africa Kan Dala Biliyan 1
KASUWANCI

Kamfanin Sin Ya Shiga Kasuwar Siminti ta Najeriya Ta Hanyar Siyan Lafarge Africa Kan Dala Biliyan 1

by Khadija Maitaya
July 10, 2026
Yadda Mazauna Unguwar Gayawa Dake Karamar Hukumar Ungogo A Jihar Kano Suka Gudanar Da Zanga-zanga Akan Rashin Kyawun Hanyayinsu
KASUWANCI

GA SAKON JAJENTAWA SAKAMAKON IFTILA’IL GOBARA

by aksam
February 16, 2026
Mai Yankan Farce  Da Yake  Samun Dubu Dari Uku  Duk Wata A Garin Abuja
KASUWANCI

Mai Yankan Farce Da Yake Samun Dubu Dari Uku Duk Wata A Garin Abuja

by aksam
January 18, 2026
Kimanin Dalibai 1000 Ne Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Rt. Hon Yusuf Dahiru Liman Ya Biyawa Kudin Jarrabawar NECO
KASUWANCI

Kasar Saudiyya Ta Hana Sheikh Gummi Shiga Ƙasar Domin Aikin Hajji 

by aksam
May 26, 2025

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Redefining Digital Identity: The Future of Personal Branding in the Age of Digital Assets

April 21, 2025
Thousands Of Lovers Will Be On Their Way To Celebrate The Maulid  Of Sheikh Ahmad Tijjani (Rta) In The Land Of The Ocean ln Prang

Thousands Of Lovers Will Be On Their Way To Celebrate The Maulid Of Sheikh Ahmad Tijjani (Rta) In The Land Of The Ocean ln Prang

July 25, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media