• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Wajibi Majalisa Ta Bincike Dalilan Dakatar Da Hakar Mai A Kalmani Bauchi; Dakta Dukawa

aksam by aksam
June 9, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA

Masani a fannin mulki da gudanarwa Dr. Sa’idu Ahmad Dukawa ya ce Majalisar Dokoki ta Kasa da ta jahohi suna da hurumin bincikar duk wani almari da ya shafi al’ummar kasa.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

A yayin da wakilinmu ke ganawa da shi akan umarnin bincike da Majalisar Dokoki ta Kasa ta bayar akan gano dalilan dakatar da aikin hakar mai a Kalmani dake jahar Bauchi Dr. Dukawa ya ce ya zamo wajibi yin hakan domin gano wadanda ke yiwa al’amarin zagon kasa.

Akan batun binciken yanda aka kashe sojoji a Jahar Abia kuwa, Malamin Jami’ar Bayero Dr. Sa’idu Ahmad Dukawa ya ce yana da matukar muhimmanci Majalisar ta yi bincike da manufar samarwa jami’an tsaron kariya daga bata gari domin karfafa musu guiwa wajen sadaukar da akai a aikinsu kare kasa.

Haka kuma goyi bayan binciken tsohon gwamnan babban bankin kasa Godwin Emefele da takwaransa na jahar Kaduna Malam Nasir ElRufai da makamantansu domin karbo dukiyar da ake zargin sun warware tare da amfani da ita yanda yakamata ga al’umma.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Siyasa ba ta haifar da da mai ido ba a Najeriya: tsohon ministan matasa

Next Post

Ƙungiyar Kwadago Ta Najeriya NLC Ta Ce Gwamnonin Jihohin Kasar Za Su Iya Biyan Fiye Da Naira 60,000 A Matsayin Mafi Karancin Albashi, Idan Suka Rage Cin Hanci Da Rashawa Da Kuɗin Da Suka Kashewa Wajen Gudanar Da Mulki A Jihohinsu.

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Uzticamas tiešsaistes kazino vērtējums: Kas padara populāru un uzticamu platformu?

April 21, 2025
Mayakan dake taimakawa palatine wa sun yi barazanar nutsar da jirgin Burtaniya

Mayakan dake taimakawa palatine wa sun yi barazanar nutsar da jirgin Burtaniya

February 20, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media