• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Turkiyya ta goyi bayan kasar Ukraine ta shiga kungiyar NATO

aksam by aksam
July 8, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya nuna goyon baya ga Ukraine na shiga kungiyar NATO, sai dai kuma ya bukaci a koma kan teburin sulhu don samar da zaman lafiya ta hanyar kawo karshen rikicin da ya barke tsakanin Rasha da Ukraine.

A lokacin wani taron manane labarai na hadin gwiwa da suka gudanar a birnin Istanbul, bayan ziyarar da shugaban Ukraine Volodymyr Zelenskyy ya kai masa, Erdogan ya ce ta hanyar sulhu babu wanda za a ce ya yi rashin nasara a tsakanin bangarorin.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

A nasa jawabin, shugaba Zelenskyy ya godewa Erdogan bi sa goyon bayan da ya baiwa kasarsa, wanda ke zuwa gabanin taron kungiyar tsaro ta NATO da zai fara a ranar a ranar Talata a birnin Vilnius na kasar Lithuania.

Shugaban na Ukraine na ta kamun kafa na ganin an baiwa kasarsa da ke fama da rikici damar shiga kungiyar ta NATO, ya na mai cewa Ukraine ta zama kasa ta karshe da ke kare Turai daga barazanar Rasha.

A wannan makon Zelenskyy ya ziyarci kasashen Czech da Slovakia da kuma Bulgaria, domin samun goyon baya su a yukurin Ukraine na zama mamba a kungiyar ta NATO, gabanin taronta da za ta gudanar a ranakun 11 zuwa 12 ga wannan watan na Yuli.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda Jam’iyar APC a Kano ta tsoma baki akan video dala

Next Post

Yadda sanata Lado Danmarke ya gwangwaje wasu mazabu da ayyukan ci-gaba

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Abin Mamaki, Karon farko Najeriya ta ƙera jirgin yaƙi Maras Matuƙi

Abin Mamaki, Karon farko Najeriya ta ƙera jirgin yaƙi Maras Matuƙi

January 24, 2026

Análisis de seguridad y protección en plataformas de apuestas deportivas móviles

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media