• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar Ya Yabawa Gwamnan Sim Fubara, Bisa Kawo Karshen Siyasar Ubangida a Jihar Rivers

aksam by aksam
October 6, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home SIYASA
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga: Hassan Umar Gwammaja

Ya bayyana hakane a ranar Lahadi nan, ya ce sakamakon zaben kananan hukumomin jihar ya kawo karshen cin zarafi da siyasar ubangida a jihar ta Ribas.

RelatedPosts

Dawo da tallafin man fetur

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

Atiku ya ce wannan zai da damar yi wa al’umma aiki yadda ya dace kuma damar bin kundin tsarin mulki a jihar.

Ya yabawa gwamna Sim Fubara na jihar a kan sakamakon zaben kananan hukumomin da aka kammala a jihar.

Atiku ya kuma ce sakamakon zaben ya nuna cewa Fubara, ya nuna jajircewarsa ga muradun jama’a da kuma kare martabar zaben kananan hukumomi.

Sanarwar da Atiku ya sanyawa hannu ta kuma kara da ce: “A yayin da aka kammala zaben kananan hukumomi a jihar, an kawo ƙarshen tsoratarwar da ake yi wa gwamnan, wanda hakan zai ya bayar da damar fara gudanar da kyakkyawan shugabanci a jihar.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Za Mu Sallami Sanata Kwankwaso Daga Siyasa A Zaɓe 2027– Alhassan Ado

Next Post

Akwai Yuwuwar NNPC Ya Sake Fitar Da Sabon Farashin Man Fetur A Najeriya

aksam

aksam

RelatedPosts

Atiku Ya Nemi Tinibu Ya Fadi Inda Ya Saka Tiriliyan 30 na Tallafi Mai Da Ya Cire.
SIYASA

Dawo da tallafin man fetur

by Khadija Maitaya
August 26, 2026
Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa
SIYASA

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

by Khadija Maitaya
July 28, 2026
Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin
SIYASA

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

by Khadija Maitaya
July 23, 2026
Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce
SIYASA

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce

by aksam
June 16, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Dan Wasan Kwallon Kafa Dan Asalin Kasar Potegal Cristiano Ronaldo Ya Ci Kwallaye Dare 900 A Duniya

Dan Wasan Kwallon Kafa Dan Asalin Kasar Potegal Cristiano Ronaldo Ya Ci Kwallaye Dare 900 A Duniya

September 6, 2024
Kungiyar Kwadago ta NLC Ta Dakatar Da Zanga-zangar Adawa Da Karin Farashin Kudin Kira Da Na Data

Kungiyar Kwadago ta NLC Ta Dakatar Da Zanga-zangar Adawa Da Karin Farashin Kudin Kira Da Na Data

February 3, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media