Babban Bankin Duniya (WB) ya bayyana shirin raba tallafi na musamman na N5000 ga talakawan kasar nan bai yi amfanin komai ba
Wannan na kunshe cikin rahoton da babban bankin kasar nan CBN ya fitar mai taken “tasirin raba tallafin kudi ga mata da gidaje a Najeriya
Bankin duniya ya bayyana cewa babu wasu alkaluma da suka tabbatar da ikirarin gwamnatin tarayya na cewa an samu nasara sosai wajen raba tallafin










