• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Wata Sabuwar Cuta Da Ba’asan Ta Ba Ta Halaka Mutane Hudu, Tare Da Wasu Mutane 177, Da Suka Kamu A Jihar Zamfara

aksam by aksam
May 11, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LAFIYA
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA: HASSAN UMAR GWAMMAJA

Wata sabuwar cuta da ba’asan ta ba ta halaka mutane 4, tare da wasu mutane 177, da suka kamu a jihar Zamfara.

RelatedPosts

Cutar mashako

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

Kwamishinan lafiya na jihar Zamfara, Dakta Aisha M.Z. Anka ya tabbatar da bullar Sabuwar cutarda ba a san ta ba a jihar.

Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da kakakin ma’aikatar, Ibrahim Bello Boko ya raba wa manema labarai a Gusau, babban birnin jihar.

Sanarwar ta ce rashin lafiyar na da nasaba da kumburin ciki, kara girman hanta da mafari, zazzabi da raunin jiki

Sanarwar ta kara da cewa, “An fi samun barkewar cutar a kananan hukumomin Maradun, Shinkafi da Gusau a jihar”.

“Yara sun fi fama da cutar kuma ana danganta cutar da shan ruwa”

“Ya zuwa yanzu, an gano kimanin mutane dari da saba’in da bakwai (177) kuma an samu rahoton mutuwar mutane 4.”

Haka zalika “Samfurin halittu daban-daban na mutane da na dabbobi, samfuran ƙasa, samfuran ruwa, samfuran n kayan abinci an kai su dakunan gwaje-gwajen Legas da Abuja don yin nazari. Kamar yanda Jaridar Daily Post ta ruwaito

“Ma’aikatar za ta ci gaba da sabunta jama’a da duk abokan huldar da suka dace kan duk wani sabon binciken da aka samu da wuri.”

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Tirkashi, Bankin Duniya ya zayyana taannatin gwamnatin Najeriya mai ci da wadda ta shude

Next Post

Dalibain Makarantar Madarasatu Garu Hira Li Madinatil Ahbab, Dake Gidan Madugu A Jihar Kano, Sun Yi Bikin Murnar Haddace Al’Qur’ani Mai Girma

aksam

aksam

RelatedPosts

Cutar mashako
LAFIYA

Cutar mashako

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Governor Yusuf commissions Kano center for disease control
LAFIYA

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

by Khadija Maitaya
August 4, 2026
Gwamnatin Kano Ta Dakatar da Ginin da Ya Janyo Ce-ce-ku-ce a Unguwar Dorayi, Kano
LAFIYA

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

by Khadija Maitaya
July 22, 2026
An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara
LAFIYA

An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara

by aksam
May 17, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kotun sauraron Korafe-Karafen Zabe a jihar Kaduna ta ayyana zaben jihar da bai kammala ba

Kotun sauraron Korafe-Karafen Zabe a jihar Kaduna ta ayyana zaben jihar da bai kammala ba

September 28, 2023

Strategier för att maximera vinster vid spelautomater – En djupdykning i luck of the Bandit-konceptet

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media