Daga Hassan Umar Gwammaja
Haka kuma tuni ya umarci Mataimakinsa, Sanata Kashin Shettima ya tafi zuwa ƙasar Ingila domin jagorantar dawo da gawar Marigayin gida Najeriya don yi mata sutura.
Shugaba Buhari ya koma ga Mahaliccinsa ne a yau Lahadi a wani asibiti dake ƙasar Ingila bayan fama da jinya, yana da shekaru 82 da haihuwa.
Allah Ya ji ƙan sa da rahama.












