• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Rundunar ’Yan Sanda Sun Musanta Rahotannin Sace Kiristoci 170 A Kaduna

aksam by aksam
January 20, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home TSARO
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga: Hassan Umar Gwammaja

RelatedPosts

Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

Jami’an EFCC Sun Cafke Jami’in Tsaro Kan Zargin Safarar Zinaren Naira Biliyan 4.4 A Kano

Rasha Na Kara Amfani da Aljeriya a Matsayin Cibiyar Ayyukan Sojinta a Afirka

Ta musanta rahotannin da ke cewa an sace wasu mabiya addinin Kirista aƙalla 163 a yankin ƙaramar hukumar Kajuru.

Jaridar Aksam Media ta ruwaito Kakakin Rundunar ASP Mansir Hassan yana ƙaryata rahotannin a yayin wata ganawa da manema labarai, bayan kammala taron da suka saba gudanarwa kan tsaro.

‎‎

ASP Mansir Hassan ya ƙalubalanci duk wanda yake iƙirarin sace mutanen da ya gabatar da hujja gami da jerin saunayen waɗanda aka sacen.

Yayin da yake nasa tsokaci kan lamarin, shugaban ƙaramar hukumar ta Kajuru, Dauda Madaki, ya ce jita-jita ce aka yaɗa amma ba wani abu ba ne face ƙanzon kurege.

A cewarsa, ya jagoranci tawagar jami’an tsaro zuwa Kurmin Wali, yankin da aka yi iƙirarin a nan ne aka sace mutanen sama da 160, amma sai suka iske cewar labarin na ƙarya ne.

Da yammacin ranar wannan Litinin wasu kafafen yaɗa labarai suka ruwaito labarin sace ɗimbin mutanen daga kamfanin dillancin labarai na AFP, wanda ya ce gungun ‘yan ta’adda sun yi awon gaba da aƙalla mutane 163 mabiya addinin Kirista, bayan da suka afka wa wasu Mujami’u biyu a Jihar Kaduna da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya

Kamfanin dillancin labaran na AFP, ya ci gaba da cewa, shugaban ƙungiyar Kiristocin Najeriya reshen arewacin ƙasar, Rabaran Joseph Hayab, ya shaida masa cewar, daga labarin da suka samu ’yan ta’addan sun kai harin ne a ranar Lahadin da ta gabata, inda suka tasa ƙeyar masu bautar cikin daji.

A cewar AFP, Hayab ya ce da fari mutane 172 ’yan ta’addan suka sace, amma daga bisani 9 suka tsere.

A baya dai rahotanni sun ce adadi mai yawa na ‘yan bindigar sun farwa Majami’un biyu ne inda suka yi musu ƙawanya kafin daga bisani su sace mutanen.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Next Post

Rundunar Yan Sandan Nijeriya ta Gaskata sace Gomman Kiristoci a Jihar Kaduna

aksam

aksam

RelatedPosts

Rundunar  Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane
TSARO

Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

by aksam
June 16, 2026
NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano
TSARO

Jami’an EFCC Sun Cafke Jami’in Tsaro Kan Zargin Safarar Zinaren Naira Biliyan 4.4 A Kano

by aksam
June 13, 2026
Rasha Na Kara Amfani da Aljeriya a Matsayin Cibiyar Ayyukan Sojinta a Afirka
TSARO

Rasha Na Kara Amfani da Aljeriya a Matsayin Cibiyar Ayyukan Sojinta a Afirka

by Khadija Maitaya
June 6, 2026
Hukumar Civil Defense Ta Kori Ma’aikatan Ta Na Sa-Kai Su Biyar A Jihar Kano
TSARO

Hukumar Civil Defense Ta Kori Ma’aikatan Ta Na Sa-Kai Su Biyar A Jihar Kano

by aksam
June 2, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yanbindiga sun fara fiskatar tirjiya da martani daga mutanen da suke dauka a jihar Arewa

May 3, 2024
Ga Sakon Bangajiya Daga Bakin:-  Ango Ibrahim Ado Garba

Ga Sakon Bangajiya Daga Bakin:- Ango Ibrahim Ado Garba

April 22, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media