• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yanbindiga sun fara fiskatar tirjiya da martani daga mutanen da suke dauka a jihar Arewa

aksam by aksam
May 3, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Dangin amarya sun hallaka dan bindiga, yayin da suka dakile yunkurin garkuwa da mutane a jihar Zamfara

‘Yan uwan wata amarya da gungun fasinjoji sun dakile yunkurin yin garkuwa da wani dan ta’adda yayi a jihar Zamfara .

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

PR Nigeria ta rawaito cewa lamarin ya faru ne a lokacin da ‘yan bindiga suka yi wa iyalan amaryar da wasu matafiya kwanton bauna a hanyar Talata Mafara zuwa Gusau.

Dangin amaryar sun yi tafiyar ne don siyan kayayyaki da sauran kayan aure a Kano.

Wani ganau da ya zanta da PRNigeria ya bayyana cewa an mayar da martani ne cikin gaggawa, biyo bayan yunkurin ‘yan bindigar na sace fasinjojin.

Duk da cewa daya daga cikin ‘yan fashin ya yi nasarar tserewa, jajirtattun fasinjojin sun yi nassarar kama bindigu kirar AK-47 guda biyu.

Da yake ba da labarin yadda abin ya faru, wani shaidar gani da ido ya ce: “A lokacin da ake tafiya kilomita kaɗan daga shingen bincike na jami’an tsaro na Fangal Tama, matafiyan sun ji ƙarar harbe-harbe ta ko’ina abinda yaja hankalin fasinjonin kokarin nemo hanyar da zasu maida martani.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Sheikh Daurawa, ya tauna tsakuwa ga kwamandojin hukumar Hisbah na kananan hukumomi 44

Next Post

Yadda Turkiyya ta dauko hanyar yanke alaka da kasar Isra’ila

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Bukola Saraki Zai Jagoranci Sulhunta ‘Ya ’Yan Jam’iyyar PDP

Bukola Saraki Zai Jagoranci Sulhunta ‘Ya ’Yan Jam’iyyar PDP

May 12, 2025

Inovacije v industriji digitalnih iger na srečo: Mobilne možnosti in varnostno okolje

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media