• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

aksam by aksam
January 20, 2026
Reading Time: 2 mins read
0
Home TSARO
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammaja

RelatedPosts

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo

Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa

Jerin kamfanin tsaro na Amurka 10 da ‎China Ta Kakaba wa Takunkumi

Rundunar ’yan sandan Jihar Kaduna ta musanta rahotannin da ke cewa an sace wasu mabiya Addinin Kirista aƙalla 163 a yankin ƙaramar hukumar Kajuru.

Aksam media ta ruwaitob cewa Rundunar ’yan sandan jihar Kaduna, tana ƙaryata rahotannin a yayin wata ganawa da manema labarai, ata bakin mai magana da yawun Rundunar ASP Mansir Hassan

‎Sarkin Jinkan Hausawan Afrika ya yi Allah-wadai da kashe matar aure da ’ya’yanta 6 a Kano ‎

ASC Mansir Hassan ya ƙalubalanci duk wanda yake iƙirarin sace mutanen da ya gabatar da hujja gami da jerin saunayen waɗanda aka sacen.

Yayin da yake nasa tsokaci kan lamarin, shugaban ƙaramar hukumar ta Kajuru, Dauda Madaki, ya ce jita-jita ce aka yaɗa amma ba wani abu ba ne face ƙanzon kurege.

A cewarsa, ya jagoranci tawagar jami’an tsaro zuwa Kurmin Wali, yankin da aka yi iƙirarin a nan ne aka sace mutanen sama da 160, amma sai suka iske cewar labarin na ƙarya ne.

Da yammacin ranar wannan Litinin wasu kafafen yaɗa labarai suka ruwaito labarin sace ɗimbin mutanen daga kamfanin dillancin labarai na AFP, wanda ya ce gungun ‘yan ta’adda sun yi awon gaba da aƙalla mutane 163 mabiya addinin Kirista, bayan da suka afka wa wasu Mujami’u biyu a Jihar Kaduna da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya

Kamfanin dillancin labaran na AFP, ya ci gaba da cewa, shugaban ƙungiyar Kiristocin Najeriya reshen arewacin ƙasar, Rabaran Joseph Hayab, ya shaida masa cewar, daga labarin da suka samu ’yan ta’addan sun kai harin ne a ranar Lahadin da ta gabata, inda suka tasa ƙeyar masu bautar cikin daji.

A cewar AFP, Hayab ya ce da fari mutane 172 ’yan ta’addan suka sace, amma daga bisani 9 suka tsere.

A baya dai rahotanni sun ce adadi mai yawa na ‘yan bindigar sun farwa Majami’un biyu ne inda suka yi musu ƙawanya kafin daga bisani su sace mutanen.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kasar Senegal Ta Lashe Gasar AFCON Bayan Doke Mai Masaukin Baƙi

Next Post

Rundunar ’Yan Sanda Sun Musanta Rahotannin Sace Kiristoci 170 A Kaduna

aksam

aksam

RelatedPosts

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo
TSARO

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo

by Khadija Maitaya
July 24, 2026
Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa
LABARAI

Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa

by Khadija Maitaya
July 10, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Jerin kamfanin tsaro na Amurka 10 da ‎China Ta Kakaba wa Takunkumi

by Khadija Maitaya
June 22, 2026
Rundunar  Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane
TSARO

Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

by aksam
June 16, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwamnan Kano zai Gina masallacin Juma’a sadaukar wa ga wadanda suka rasu a rikicin BUK da mutanen Rimin Danzakara

Gwamnan Kano zai Gina masallacin Juma’a sadaukar wa ga wadanda suka rasu a rikicin BUK da mutanen Rimin Danzakara

February 7, 2025
Jamhuriyar Nijar Na Son Ƙara Adadin Jihohinta Daga 8 Zuwa 19 Da Kuma Sauya Sunayen Wasu Jihohin

Jamhuriyar Nijar Na Son Ƙara Adadin Jihohinta Daga 8 Zuwa 19 Da Kuma Sauya Sunayen Wasu Jihohin

May 14, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media