• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Rundunar Ƴansandan Nijeriya Ta Kama Wasu Matasa Biyu; Bisa Zarginsu Da Yin Damfara Da Sunan Su Aljannune

aksam by aksam
April 16, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home TSARO
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammaja

RelatedPosts

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo

Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa

Jerin kamfanin tsaro na Amurka 10 da ‎China Ta Kakaba wa Takunkumi

‎A cikin wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, CSP Abdullahi Kiyawa, ya fitar a Kano,  yace an cafke waɗanda ake zargin ne a ranar 10 ga Afrilu 2026, Sakamakon sahihan bayanan sirri da jami’an tsaro suka samu.

‎Waɗanda ake zargin sun haɗa da Ahmad Ibrahim mai shekaru 24 da Isma’il Muhammad mai shekaru 22, dukkansu mazauna unguwar Dandinshe da ke ƙaramar hukumar Dala a jihar Kano.

‎Binciken ’yan sanda ya nuna cewa matasan na amfani da fasahar sauya murya wajen kiran mutane, inda suke gabatar da kansu a matsayin “Aljannu”, tare da yi wa wadanda suka kira barazanar fuskantar cuta idan ba su bi umarninsu ba.

‎Rundunar ta ce waɗanda ake zargin sun amsa laifin damfarar fiye da mutum 500, tare da karɓar kuɗaɗe da wasu kayayyaki daga hannun jama’a.

‎Haka kuma an ƙwato SIM guda 28 da ake zargin an yi amfani da su wajen aikata laifukan, yayin da bincike ke ci gaba domin gano sauran waɗanda ke cikin wannan ƙungiya.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gayyata!!! Lakcar Taron Munawa Da Rasuwa:- Malam Aminu Kano Shekara 43

Next Post

Wata Likita Ta Mutu Bayan Ta Haifi Ƴan-Uku; A Lokaci Daya

aksam

aksam

RelatedPosts

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo
TSARO

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo

by Khadija Maitaya
July 24, 2026
Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa
LABARAI

Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa

by Khadija Maitaya
July 10, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Jerin kamfanin tsaro na Amurka 10 da ‎China Ta Kakaba wa Takunkumi

by Khadija Maitaya
June 22, 2026
Rundunar  Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane
TSARO

Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

by aksam
June 16, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Allah ya yi wa mahaifin shugaban sashin gudanar wa na Jaridar Aksammedia Rasuwa

Allah ya yi wa mahaifin shugaban sashin gudanar wa na Jaridar Aksammedia Rasuwa

September 28, 2024
Yadda Tattalin Arzikin Ƙasar China ya sami tagomashi da kaso 6.8% a Rabin shekara

Yadda Tattalin Arzikin Ƙasar China ya sami tagomashi da kaso 6.8% a Rabin shekara

July 15, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media