Innalillahi Wa’inna Ilaihir Raji’un
Allah Ya yi wa mahaifin shugaban sashin gudanar wa na Jaridar Aksammedia Hassan Umar Gwammaja, Alhaji Umar Hassan Abdullahi Rasuwar.
Ya rasu yana da Shekara 82 , Ya Yabar ‘Yara guda 5 Da Jikuki Da Dama.
An Yi Jana’izar a Gidansa No 70 dake Unguwar Chidiyar Kuda a cikin Birnin Kano da Misalin Karfe 9:00 na Safiya
Sannan an kai shi Makabatar Kanzu Dake Kan titin Katsina
Sanawa daga: Hassan Umar Gwammaja
Na Radio Najeriya Kaduna









