• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Babu abin da zai hana mu fita zanga-zanga a ranar 1 ga watan Oktoban 2024: Dan takarar shugaban kasa

Sy lawan by Sy lawan
September 29, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
470
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Yayin da ake shirin fita zanga-zanga a Najeriya, Omoyele Sowore ya sha alwashin jagorantar al’umma hawa tituna

Tsohon dan takarar shugaban kasa ya ce dole su fita zanga-zangar saboda halin kunci da shugabannin suka jefa al’umma a ciki

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Wannan na zuwa ne yayin da ake shirin sake fita zanga-zanga a ranar 1 ga watan Oktoban 2024 saboda halin kuncin rayuwa

Babu abin da zai hana mu fita zanga-zanga a ranar 1 ga watan Oktoban 2024 saboda yadda gwamnati ta jefa al’umma a mawuyacin hali.”

“Za a gudanar da zanga-zangar a fadin Najeriya baki daya kuma za a yi ne cikin lumana ba tare da tashin hankali ba.”

“Babu abin da na ek tsoro saboda babu irin kunci da ban gani ba, an kulle ni a mulkin Muhammadu Buhari har na tsawon shekaru biyar.”

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Allah ya yi wa mahaifin shugaban sashin gudanar wa na Jaridar Aksammedia Rasuwa

Next Post

Fassarar kalaman shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na zagayowar yancin kai

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Harin Plateau Jam’iyar PDP ta zargi sashin fikra na jamian tsaro

Harin Plateau Jam’iyar PDP ta zargi sashin fikra na jamian tsaro

December 30, 2023
Mutumin Da Ya Yi Kowa Tsawo A Duniya Ya Hadu Da Matar Da Ta Fi Kowa Gajarta A Duniya

Mutumin Da Ya Yi Kowa Tsawo A Duniya Ya Hadu Da Matar Da Ta Fi Kowa Gajarta A Duniya

February 21, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media