• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Jerin kamfanin tsaro na Amurka 10 da ‎China Ta Kakaba wa Takunkumi

Khadija Maitaya by Khadija Maitaya
June 22, 2026
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

Alaqa Na Ƙara Yin Tsami Tsakanin Yariman Saudiyya da Amurka

Tinubu Ya Amince da sabbin sauye-sauye a hukumar NYSC, Na Kafa Sabbin Fannonin a hukumar 

NUJ Ta Kaddamar da Ƙungiyar Kafafen Yaɗa Labarai na Yanar Gizo a Jihar Jigawa

Kasar China ta sanar a ranar Litinin cewa ta kakaba takunkumi kan kamfanonin Amurka guda 10 masu alaka da harkokin tsaro da soja. Matakin ya zo ne a matsayin martani ga sabuwar dokar Amurka da ta hana wasu manyan kamfanonin fasahar China shiga kwangilolin tsaro da na sojin Amurka.

‎Mahukuntan China sun bayyana cewa kamfanonin da aka sanyawa takunkumin za su fuskanci ƙuntatawa wajen gudanar da harkokinsu a cikin kasar, ciki har da zuba jari, hada-hadar kasuwanci da sauran ayyukan kasuwanci. Beijing ta ce matakin ya zama dole domin kare muradun kasa da kuma mayar da martani ga abin da ta kira matakan rashin adalci daga Washington.

‎A baya-bayan nan, gwamnatin Amurka ta kafa sabbin dokoki da ke hana wasu kamfanonin fasahar China shiga ayyukan da suka shafi tsaro da kwangilolin soja. Jami’an Amurka sun ce an dauki wannan mataki ne domin kare tsaron kasa da kuma rage yiwuwar samun barazana daga kamfanonin kasashen waje a muhimman shirye-shiryen tsaro.

‎Sabuwar musayar takunkuman ta nuna yadda takaddama tsakanin China da Amurka ke ci gaba da tsananta kan batutuwan fasaha, kasuwanci da tsaro. Masana sun yi gargadin cewa ci gaba da daukar irin wadannan matakai na ramuwar gayya na iya kara dagula alakar kasashen biyu tare da yin tasiri ga kasuwannin duniya, zuba jari da tattalin arzikin kasa da kasa.

A Dangane da wannan sa-toka-sa-katsi shirin Duniya Makaranta ya taba alli da masanin harkokin diflomasiyya kuma Mai fashin bakin Bash M Bash kan ko Hakan ka iya sauya wasu lamura kan ƙasar ta Amurka

‎Kamfanoni 10 da China Ta Kakaba Wa Takunkumi

‎Kamfanoni 10 da China ta sanya wa takunkumi sun haɗa da AVEOX da ke birnin Simi Valley na jihar California; Red Cat Holdings da Teal Drones, waɗanda dukkansu ke South Salt Lake a jihar Utah; da kuma IMSAR da ke Springville, Utah.

‎Sauran kamfanonin sun haɗa da Jaia Robotics da ke Bristol a jihar Rhode Island; Ball Aerospace & Technologies da ke Broomfield, Colorado; da Oshkosh Defense da ke Oshkosh, Wisconsin.

Har ila yau, takunkumin ya shafi L3Harris Maritime Services da ke Norfolk, Virginia; MP Materials da ke Las Vegas, Nevada; da kuma USA Rare Earth da ke Stillwater, Oklahoma.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Next Post

Ministan Ayyuka Ya Bukaci A Rage Farashin Siminti a Najeriya

Khadija Maitaya

Khadija Maitaya

RelatedPosts

Alaqa Na Ƙara Yin Tsami Tsakanin Yariman Saudiyya da Amurka
LABARAI

Alaqa Na Ƙara Yin Tsami Tsakanin Yariman Saudiyya da Amurka

by Khadija Maitaya
July 2, 2026
Tinubu Ya Amince da sabbin sauye-sauye a hukumar NYSC, Na Kafa Sabbin Fannonin a hukumar 
LABARAI

Tinubu Ya Amince da sabbin sauye-sauye a hukumar NYSC, Na Kafa Sabbin Fannonin a hukumar 

by Khadija Maitaya
July 1, 2026
NUJ Ta Kaddamar da Ƙungiyar Kafafen Yaɗa Labarai na Yanar Gizo a Jihar Jigawa
LABARAI

NUJ Ta Kaddamar da Ƙungiyar Kafafen Yaɗa Labarai na Yanar Gizo a Jihar Jigawa

by Khadija Maitaya
July 1, 2026
Iran Ta Ƙera Ƙwaƙwalwar Wucin Gadi Daga Kwayoyin Halittar Ɗan Adam
LABARAI

Iran Ta Ƙera Ƙwaƙwalwar Wucin Gadi Daga Kwayoyin Halittar Ɗan Adam

by Khadija Maitaya
July 1, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Al’ummar Hayin Dan Mani Dake Karamar Hukumar Igabi A Jihar Kaduna: Sun Bayyana Yadda Wata Bola Take Yin Barazana Da Lafiyarsu

Al’ummar Hayin Dan Mani Dake Karamar Hukumar Igabi A Jihar Kaduna: Sun Bayyana Yadda Wata Bola Take Yin Barazana Da Lafiyarsu

November 13, 2023
Rudunar  ‘Yansandan Jihar Adamawa Ta Cafke Wani Matashin Da Ake Zargin Da Hallaka Jami’in Kotu Bayan Ya Kai  Masa Takardar Sammaci

Rudunar ‘Yansandan Jihar Adamawa Ta Cafke Wani Matashin Da Ake Zargin Da Hallaka Jami’in Kotu Bayan Ya Kai Masa Takardar Sammaci

December 20, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

June 20, 2026
Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026
Rundunar  Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

June 16, 2026
Kungiyar Direbobi ta koka da ƙarancin wuraren Lodi a birnin Kano

Kungiyar Direbobi ta koka da ƙarancin wuraren Lodi a birnin Kano

January 31, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media