Bayanin hakan ya zo ne ta bakin mataimakin shugaban majalisar tsaron ƙasar Rasha Medvedev
“Wasu ƙasashe sun shirya domin bai wa Iran makaman nukiliyarsu kai-tsaye,” kamar yadda Medvedev, Mataimakin Majalisar Tsaron Rasha, ya bayyana a wata sanarwa da ya wallafa a Telegram.









