• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kwamishinan yansanda wata jiha ya lissafa wasu ayyuka da yace rundunar su Ba za ta lamunta ba

aksam by aksam
April 11, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rundunar ‘yan sanda ta kasa reshen jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane 54 da ake zargi da yunkurin kawo cikas ga Hauwan Daushe.

Kwamishinan ‘yan sandan jihar, CP Usaini Gumel ne ya bayyana hakan a wata wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya aikowa kadaura24 ranar Alhamis.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Cikin lafazin sa ya ce “Mun kama mutane 54 dauke da muggan makamai daban-daban da Ake zargin suna shirin kawo cikas ne ga bukukuwan Sallah da ke gudana a sassan jihar.

Kayan laifin da aka kwato a wajen matasan sun hada da wiwi, babura da wasu muggan makamai da dai sauransu.

“Mun samu bayanan sirri da ke nuna cewa wasu matasa suna ta taruwa a cikin sirri wadanda suke so su nuna cewa su masoyan wasu manyan masu mukaman siyasa ne a jihar Kano.

“Sun shirya kai ta da hatsaniya a harabar filin Hawan daushe wanda Masarautar Kano ta saba shiryawa .

” Matakin akwai yuwuwar ya jawo martani daga abokan burminsu da zai haifar da karya doka da oda a jihar.

Hawan daushe ba wajen siyasa ba, kuma duk wani nau’i na nuna alamun jam’iyyun siyasa, sanya T-shirts, ko hula, ko daga allunan yan siyasa abu ne da ya karya doka kuma ba zamu lamunta ba.

Rundunar yan sandan ta shawarci ‘yan siyasa da su yi kira ga magoya bayansu da su guji yin duk wani abun da zai haifar da tsarzoma a bikin sallah na al’ada da aka saba.

Ya ce wadanda ake zargin da suka zo cin gajiyar ranar farko ta Sallah an kwashe su daga titunan masarautu biyar na jihar Kano.

“Babu sarari ga masu aikata laifuka saboda haka ‘yan sanda suna gargadin masu kunnen kunne da su saurara yayin da ake kara kai hare-hare kan wuraren da aka gano masu aikata laifuka,” in ji shi.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Zargin badakala da dukiyar kasa CBN ya kori maaikatansa fiye da 100

Next Post

Innalilahi Wa’inna ilahi Rajiun !!!

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Jerin jami’o’i 20 mafiya inganci a Afrika

Jerin jami’o’i 20 mafiya inganci a Afrika

March 19, 2024
Allah ya yi wa mahaifin shugaban sashin gudanar wa na Jaridar Aksammedia Rasuwa

Allah ya yi wa mahaifin shugaban sashin gudanar wa na Jaridar Aksammedia Rasuwa

September 28, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media