• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Muhammad Sanusi ll ya yi tsokaci kan matsalolin suka dabaybaye Najeriya

aksam by aksam
July 4, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Sarkin Kano na 16, Alhaji Muhammad Sanusi II ya ce galibin matsalolin da Najeriya ke fuskanta a yanzu gadarsu aka yi.

Sarkin ya bayyana haka ne a lokacin da ya karbi bakuncin tawagar gwamnatin jihar Kano da suka kai masa ziyara a fadarsa ranar Alhamis.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Sanusi ya ce bai kamata Najeriya ta ci gaba da zama wuri ɗaya ba, ya kamata ta yi huɓɓasa domin magance ƙalubalen da suka zame mata ƙarfen ƙafa.

A cewarsa, yana da ƙwarin guiwar za a iya kawo karshen dukan ƙalubalen idan aka jajirce, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito

“Ina da yaƙinin ƙalubalen da suka addabi ƙasar nan gadonsu muka yi, haka jihohi duk sun gaji matsaloli to amma ya kamata mu sani kuka ba shi ne maganin damuwar ba.

“Ba zai yiwu mu tsaya muna kokawa kan abubuwan da suka faru a baya ba tare da mun ɗauki matakin gyara ba.

“Abin da ya fi kyau shi ne ka jagoranci al’umma ta yadda za su iya tsayawa da kafafuwansu kuma kada su durkusa ma kowa.”

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Rundunar Yan sanda tayi shagube ga maauratan dake fuskantar cin zarafi a gidajen aurensu

Next Post

Dalilin babbar Kotun tarayya na bayar da wa’adin sa’o’i 48 ga alkalai 2n da suke bincikar Ganduje

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kungiyar ƙananan Yan kasuwa ta kwantar dinga ta jadda Goyon baya ga jagoran kwankwasiyya na ƙasa.

Kungiyar ƙananan Yan kasuwa ta kwantar dinga ta jadda Goyon baya ga jagoran kwankwasiyya na ƙasa.

January 31, 2026
Amurka Ta Bai Wa Zone 5 Technologies Kwantiragin Kera Makami Mai Masu Linzami

Amurka Ta Bai Wa Zone 5 Technologies Kwantiragin Kera Makami Mai Masu Linzami

August 23, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media