• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Miliyoyin Iraniyawa sun cika tituna a faɗin ƙasar suna alhinin cika kwanaki 40 da Rasuwar Ali khamene’i

aksam by aksam
April 9, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Miliyoyin Iraniyawa sun cika tituna a fadin ƙasar a ranar Alhamis, domin tunawa da cikar kwanaki 40 da rasuwar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, Ayatollah Seyed Ali Khamenei, tare da manyan kwamandojin soja da kuma yaran garin Minab—wadanda suka mutu sakamakon hare-haren da ake zargin haɗin gwiwar Amurka da Isra’ila ne suka kai a ranar 28 ga Fabrairu.

Gangamin da aka gudanar a birnin Tehran, wanda ya fara daga dandalin Jomhouri Square zuwa wurin da aka kashe Jagoran, ya zama wata babbar alama ta nuna biyayya ga tafarkin juyin juya halinsa tare da yin Allah wadai da zaluncin abokan gaba.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Masu makoki a Tehran sun gudanar da tattaki cikin natsuwa daga Jomhouri Square har zuwa wurin da aka kashe Ayatollah Khamenei, inda suka rika rera taken nuna alhini, karanta wakokin ta’aziyya, tare da sake jaddada biyayyarsu ga manufofinsa na juyin juya  hali.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnatin Kwara za ta kashe Naira biliyan 3 a motocin jami’an gwamnati

Next Post

Kotu ta tura wani matashi gidan kaso shekara 12 a Jihar Yobe Bisa wani babban laifi

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

An Ga Watan Ramadana A Najeriya – Fadar Sarkin Musulmi

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, Ya Ba Umarnin A Fara Duban Jinjirin Watan Sha’aban A Gobe Laraba

January 28, 2025
Aron kalma a yaren Hausa da yadda Bahaushe ke bi wajen aro kalmomi a wasu yarukan

Aron kalma a yaren Hausa da yadda Bahaushe ke bi wajen aro kalmomi a wasu yarukan

October 27, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media