• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kotu ta tura wani matashi gidan kaso shekara 12 a Jihar Yobe Bisa wani babban laifi

aksam by aksam
April 9, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kotun Majistare da ke Injiwaji a Damaturu ta yanke wa wani matashi mai shekaru 22, Rabilu Sani, hukuncin daurin shekaru 12 a gidan yari bisa samunsa da laifin afkawa yarinya mai shekaru 4 a karamar hukumar Jakusko.

Alkalin Kotun Majistare ta 1 da ya jagoranci shari’ar ya bayyana cewa hujjojin da aka gabatar a kan Sani sun gamsar, inda ya same shi da laifi tare da yanke masa hukuncin daurin shekaru 12 ba tare da zabin tara ba.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

A wani muhimmin karin haske, kotun ta kuma tabbatar da cewa gwaje-gwajen Lafiya da aka yi wa Rabi’u Sani sun nuna cewa Sani ba ya dauke da cutar HIV, lamarin da ya kawo karshen rade-radin da ake yadawa a kan sa cewa yana dauke da cuta Mai karya garkuwar jiki.

A wani cigaban da aka samu, Babban Lauyan Jihar Jigawa ya yaba da wannan hukunci na tarihi kan laifin zakkewa ƙananan yara.

Gwamnatin Jihar Yobe, karkashin jagorancin Kwamishinar Harkokin Mata, Hajiya Ya Jalo Badama, ce ta jagoranci kokarin ganin an samu adalci, wanda ya kai ga wannan hukunci bayan watanni na shari’a a kotu.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Miliyoyin Iraniyawa sun cika tituna a faɗin ƙasar suna alhinin cika kwanaki 40 da Rasuwar Ali khamene’i

Next Post

DHQ: Sojoji da ‘Yan Ta’adda Sun Rasa Rayuka a Jihar Borno

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda Jam’iyar APC a Kano ta tsoma baki akan video dala

Yadda Jam’iyar APC a Kano ta tsoma baki akan video dala

July 7, 2023
Jami’an yan sanda a Iran sun Kama Wasu Yahudawa suna leken Asiri

Jami’an yan sanda a Iran sun Kama Wasu Yahudawa suna leken Asiri

June 16, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media