Daga Hassan Umar Gwammaja
A ranar Alhamis 1 ga Watan August shekara ta 2024 ne, al’ummar Najeriya suka gudanar da Zanga-zangar lumana a fadin Kasar baki daya,
Summa al’ummar Jihar Kaduna, sun bayyana ra’ayinsu Dan gane da wasu bukatunsu; na Dawo da tallafin main fetur da Gwamnatin Shugaban Kasar Bola Ahmad Tinubu ya yi da Budi Boda da kuma sakin matasan da aka kamma a lokacin Zanga-zangar End-Sa a bayya, in ji kwamared Aliyu Abdullahi Kulki.










