Daga Khadija Muhammad mai taya
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da nada shugabannin majalisar Shura ta jihar kano.
A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya aikowa manema labarai jimkadan bayan sauke wasu mukarraban gwamnatin kano, ya ce an nada yan Majalisar Shurar ne domin su rika baiwa gwamnati shawarwari akan duk wani abu da ya shafi rayuwar al’ummar jihar Kano.
Wadanda aka nada sun hadar da
1. Farfesa Shehu Galadanci (shugaba)
2. Farfesa Muhammad Sani Zahraddeen (limamin Kano mataimakin shugaba)
Sauran sune
3. Sheikh Wazirin Kano
4. Sheikh Abdulwahhab Abdallah
5. Malam Abdullahi Uwais
6. Sheikh Karibullah Nasiru Kabara
7. Dr. Bashir Aliyu Umar
8. Sheikh Shehi Maihula
9. Sheikh Tijani Bala Kalarawi
10. Farfesa Umar Sani Fagge
11. Farfesa Muhammad Borodo
12. Sheikh Sayyadi Bashir Tijjani
13. Farfesa Muhammad Babangida
14. Sheikh Nasidi Abubakar Goron-Dutse
15. Khalifa Sukairaj Salga
16. Sheikh Hadi Ibrahim Hotoro
17. Khalifa Tuhami Atiku
18. Sheikh Nasir Adam
19. Farfesa Salisu Shehu
20. Sheikh Muhammad Bin Othman
21. Sheikh Musal Kasiyuni
22. Dr. Muhammad Tahir Adamu
23. Sheikh Liman Halilu Getso
24. Malam Abdurrahman Umar
25. Malam Ado Muhammad Dalhatu
26. Abdullahi Salihu Aikawa
27. Dr. Nazifi Umar
28. Shiek Abubakar Kandahar
29. Sheikh Umar Sanji Fagge
30. Sheikh Sani Shehu Maihula
31. Malam Kabiru Dantaura
32. Sheikh Sammani Yusuf Makwarari
33. Khalifa Abdulkadir Ramadan
34. Malam Nura Adam
35. Malam Ado Muhammad Baha
36. Malam Nura Arzai
37. Malam Saidu Adhama
38. Farfesa Sheikh Sani Umar R/Lemo
39. Khalifa Hassan Kafinga
40. Gwani Ali Haruna Makoda
41. Sheikh Auwal Tijjani
42. Major General Muhammad Inuwa Idris
43. Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
44. Alhaji Sabiu Bako
45. Alhaji Muhammadu Adakawa
46. Gwani Shehu Wada Sagagi, shi zai Kasance a matsayin Sakataren majalisar Shurar .










