• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Mauludin kasa: Gwamnatin Kano ta yi watsi da zargin jami an tsaro

aksam by aksam
January 25, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
470
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin lnjiniya Abba Kabir Yusuf ta yi watsi da rahoton zargin rundunar Yan sanda na cewa ta Sami rahoton sirri na zargin da yuwawar batagari su kai hare-hare a wasu muhimman sansanin masu taron mauludin kasa.

Zargin da rundunar Yan sanda ta kasa reshen jihar Kano ta fitar a yammacin jiya juma’a ya ce akwai rahoton sirri da ya zo musu cewa akwi Yan taadda da suke Shirin Kai hare-hare a wasu muhimman sansanin masu taron mauludin.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Sai dai gwamnatin Kano ta bakin kwamishinan yada labarai da alamuran cikin gida Ibrahim Abdullahi Waiya, ta yi watsi da rahoton jamian tsaron.

Waiya da yake jawabi jiya afadar Mai martaba sarkin Kano Alh. Sanusi Lamido Sanusi ya baiyana matukar damuwar SA da rahoton jami’an tsaron.

Kana ya soki Shirin jami’an tsaro na rufe wuraren gudanar da taron mauludin da za’a yi wanda shine karo na 39

Ya Kara da cewa Kano jiha ce da ta yi shura wajen dabbaka alamuran addini da zaman lafiya da kwanciyar hankali.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Tabbatar Da Mutuwar Wata Matashiya A Sanadiyya Fadawa Rijiyar Da Ta Yi

Next Post

Wani gwamna ya fadi dalilan da suka Saka shi yin sulhu da yanbindiga a jihar sa

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

An Zargi Wasu Sarakunan Jihar Nasarawa Da Yunkurin Kwace Filayen Talakawa

An Zargi Wasu Sarakunan Jihar Nasarawa Da Yunkurin Kwace Filayen Talakawa

May 12, 2025

Wani gwamna ya mayar da mafi karancin Albashi Naira 70,000 a jihar sa

April 30, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media