• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Majalisar wakilai ta umarci CBN ya dakatar da shirinsu na daukar 0.5

aksam by aksam
May 10, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Majalisar wakilan Najeriya ta umarci babban bankin kasa da ya dakatar da aiwatar da harajin 0.5 % na tsaro ta yanar gizo da aka kakabawa ‘yan kasar nan

Umarnin na zuwa ne bayan kudirin gaggawa da shugaban marasa rinjaye na majalisar, Kingsley Chinda, ya gabatar a zauren majalisa

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Sanarwar da babban bankin na CBN ya fitar a ranar Litinin ta ce za a fara aiwatar da harajin cikin mako 2 bayan fitar da sanarwar, wanda tuni batun ya yamutsa hazo

Tun bayan sanar da harajin da bankin CBN ya yi, ‘yan Najeriya, ciki har da kungiyar dattawan Arewacin kasar nan ke bayyana rashin dacewar hakan saboda matsin da ake ciki.

A zamanta na yau, majalisar wakilai ta dubi koken yan Najeriya, inda ta bayyana matakin sanya harajin ta yanar gizo a matsayin kuskure, kamar yadda Intel region ta wallafa.

Tun da fari, babban bankin kasa CBN ya umarci bankuna su fara cirar kudin tsaron intanet mako biyu bayan bayar da umarnin, wanda ya ce ya yi daidai da gyaran da aka yi wa dokar tsaro ta internet ta 2024.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Wani gwamna ya goyibayan karar da SERAP ta shigar da gwamnoni 36

Next Post

Yanbindiga sun kashe babban Malami bayan hallaka mutane 30 a jihar Arewa

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yanzu-yanzu Tinubu na gudanar da taro da shugabannin tsaro na Najeriya

Fadar Shugaban Najeriya Ta Musanta Labarin Sauke Ministocin Kasar Uku

April 30, 2025
Girke-Girke: yadda ake Donut tare da Khadija Muhammad mai taya

Girke-Girke: yadda ake Donut tare da Khadija Muhammad mai taya

August 16, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media