• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kungiyar Manyan Motoci haya tayi wasu kalamai ga Gwamnatin tarayya

aksam by aksam
December 22, 2023
Reading Time: 3 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
465
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar Manyan Motoci haya ta jihar kano ta jaddada kudirinta na baiwa Gwamnatin tarayya cikakken hadin kan da suka kamata wajen Samar da Kudaden shiga domin tabbatar ci gaba a fannin harkokin Sufuri a kasa baki daya.

Shugaban Kungiyar masu haya na manyan Motoci na jihar kano reshen Tafawa Balewa a nan birnin Kano Alh. Yakubu Ibrahim Adamu Gizina Wanda mataimakinsa Alh halliru Ibrahim Gizina ya wakilta ne ya sanar da haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai dangane da yunkurin Gwamnati na rage wasu nonkudade a bangaren Sufuri Wanda ya gudana a ofishinsa dake kasuwar Tafawa Balewa Road a nan kano.

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

Halliru Ibrahim yace,Rage kudade a bangaren Sufuri abune da zai taimaka gaya wajen Samar da ayyuka ga matasa a jihar kano da ma kasa baki daya, inda yace, idon aka yi duba na tsanaki za’a ga mutane da yawa ne ke cin Abinci bangaren Sufuri.

Za’a samu sauki da yawa,musamman ta bangaren siyan man fetur da gas da sauran Abubuwa da musu Motoci suke bukata,Wanda za su yi amfani da kudade da aka rage musu wajen aiwatar da wasu bukatu.

Shugaban ya bayyana cewa, su Kansu Direbobi ya kamata kasance masu kulawa da motar da suke aiki da ita da kayayyakin da aka doro musu,musamman a wannan lokaci na hunturu da ake hazo .

Yace, lokacin karshen Shekara lokaci ne daya kamata a kiraye _kiraye garesu saboda yawan haddura da ake samu kan titina sakamakon tafiye__tafiye da ake yi domin zuwa hutun karshen Shekara.

Halliru Ibrahim Gizina ya shawarci matuka Motocin haya da kaucewa gudun wuce sa’a domin yin tsere da Abokan mu’amulla wajen nuna kwarewa.

Yace, sau da wasu daga cikin Direbobin manyan Motoci ana Dora musu kayayyakin da sun fi kudin motar, Amma sai ka ga suna Tukin ganganci da rayuka da Dukiyoyin Alumma wajen Nuna bajinta.

Halliru Ibrahim ya bayyana cewa, Masu A.A. Gizina suna yawan shirya taro domin wayar da kan alumma, musamman Direbobi wajen sanin makamar aiki da sanin Abubuwan da suka kamata domin samun ilimi da horo akan Abubuwa da suka danganci harkokin tuki.

Shugaban Kungiyar ya yi kira ga Gwamnati ta jihar kano da ta tarayya,da su bijiro da wasu hanyoyi da su taimaka wajen hada hannu da mamallaka motocin haya wajen ba su ayyukan da za su bunkasa harkokin Sufuri a kasar nan da bunkasar Tattalin Arziki na kasa baki daya.

Yace, ya kamata Gwamnati ta fahinta cewa,harkokin Sufuri na daya daga cikin managartan Abubuwa da suke Samar da kudade da dama wadanda za su ciyar da kasa baki daya.

Ya jaddada cewa, kasashen Duniya da dama sun samu makudan kudade da za su baiwa Gwamnati damar aiwatar da ayyukan raya kasa da bunkasar Tattalin Arziki,musamman wajen Samar kayayyakin more rayuwa da su kara ciyar da kasa gaba kamar sauran Takwarorinsu na kasashen Duniya.

Yace,Gwamnati na da rawar takawa wajen Samar da Motoci su baiwa Kungiyoyin domin baiwa Direbobi da suke da kwarewa Kuma, Suke Neman aikin da za su rika yi,wadanda su Kansu sai sun samu wasu da za su rika yi ayyuka tare.

Haka Zalika Halliru Ibrahim, ya koka akan Rashin kyawawan Hanyoyin da ake da su a fadin kasar nan, Wanda yace, Rashin kyawun Hanyoyi na ba da cikakkiyar gudunmawa wajen afkuwar Haddura sakamakon rashin kyawawan Hanyoyi da wasu jihohi suke da su a dukkannin fadin Najeriya.

Daga karshe yayi fatan Allah ya zaunar da Kasar nan Lafiya tare da yin kira ga Alumma yara da many a wajen yiwa Shugabanni da kasa Addo’in samun zaman Lafiya mai dorewa domin Neman samun Sauki daga wajen Allah Mahalicci,Duba da wahalar da Alummar’ Najeriya suke ciki.

Ya kuma, bukaci hadin kan ‘ya’yan Kungiyar masu manyan Motoci haya da su ci gaba da fadakar Direbobi duba da yawan. Kalubalantarsu da aka yi a harkokin Tuki da Tukin ganganci da gudun wuce za’a lokacin da suka hanya domin yin Tafiya.

Ibrahim sani gama

Share186Tweet116SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Ga Jerin Sunayen ‘Yandaba 72 Da Rundunar ‘Yansandan Jihar Kano Ke Nemansu Ruwa A Jallo

Next Post

Kanun labarai tare da B. Imam

aksam

aksam

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan
LABARAI

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

by aksam
May 4, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano
LABARAI

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

by aksam
May 4, 2026
NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano
LABARAI

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

by Khadija Maitaya
May 4, 2026
Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A  Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga  Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC
LABARAI

Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC

by aksam
May 3, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kalli mataki na biyu na mayar da fadar mulkin Nageriya Legas

Kalli mataki na biyu na mayar da fadar mulkin Nageriya Legas

January 27, 2024

The Rise of Regulated Online Casinos in Canada: Trust, Innovation, and Consumer Experience

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media