Daga Hassan Umar Gwammaja
A ranar Litine din 3 ga watan Fabarairu, 2025 ma’ikatan suka nuna fishinsu a fali dan gane da kurar ma’ikan har su dari tara da suke aiki a Jahohin Kaduna da Sakkwatto da Kebbi da kuma Zamfara.
Aksam Medio ta halarci wajan zanga-zangar harma ta jiwo ta bakin shugaban kungiyar Ma’ikatan Hukumar ta KAECO Reshin Jihar Kaduna Kwamared Baffa Safiyanu Isyaku yana cewa su ba za su yadda da wannan cin mutunciba
“Mun tashi, a ranar Asabar din nan da jin wannan abu maradadin ji a don haka muna Allah wadarai da fara dawa wasu daga cikin ma’ikatan, takardar kora, in Kwamard Baffa Safiyanu Isyaku.
Mun yi kokarin jin tabakin mai magana da yawon hukumar Kwamared Idris Muhammad, sai dai yace za su neminu anan gaba












