• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Iran Ta Gargadi Ƙasashen Tekun Fasha Kan Taimaka Wa Amurka

Khadija Maitaya by Khadija Maitaya
August 6, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Iran Ta Gargadi Ƙasashen Tekun Fasha Kan Sabbin Hare-haren Amurka Duk Kasar Da Tabawa Amurka Dama Zata fuskanci Ramuwar Gayya Mai Zafi

Iran ta ce in har Amurka ta sake kai sabbin hare-hare a kan ƙasarta, cibiyoyin makamashi da sansanonin Amurka da ke faɗin yankin za su zama guraren hare-haren ramuwar gayya.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araghchi, ya buƙaci Saudiyya, Qatar, Turkiyya da sauran ƙawayen Amurka na yankin da su matsa wa Shugaban Amurka Donald Trump lamba domin ya kauce wa sabon farmakin soja, tare da komawa kan teburin tattaunawar diflomasiyya.

Iran ta ce a shirye take ta mayar da martani idan aka tilasta mata, amma ta jaddada cewa babban abin da ta fi bai wa muhimmanci shi ne warware rikicin ta hanyar tattaunawa da diflomasiyya.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda Nasarar Dr. Abdul El-Sayed Ta Ja Ce-ce-Ku-Ce a Siyasar Amurka

Next Post

Atiku Ya Koka Bayan Da Aka Tura Masa Kuɗi A Asusunsa Ba Tare Da Saninsa Ba

Khadija Maitaya

Khadija Maitaya

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

‘Yan Sanda Sun Bayyana Matsayinsu Kan Zanga-Zangar Tsofaffin Jami’ai Masu Neman Fansho

‘Yan Sanda Sun Bayyana Matsayinsu Kan Zanga-Zangar Tsofaffin Jami’ai Masu Neman Fansho

July 20, 2025
Gwamnatin tarayya ta fadi matsayar ta gameda bukatar NLC

Dalilan Bude Boda ta kan tudu na tsawon watanni biyar

July 9, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media