• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda Nasarar Dr. Abdul El-Sayed Ta Ja Ce-ce-Ku-Ce a Siyasar Amurka

Khadija Maitaya by Khadija Maitaya
August 6, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wani babban al’amari ya faru a Kasar Amurka, wani Ba’amurke matashi kwararren Likita kuma Musulmi mai suna Dr Abdul-Rahman Muhammad El-Sayed ya lashe zaben fitar da gwanin dan takaran kujeran Sanatan Amurka da zai wakilci jihar Michigan a jam’iyyar Democrat, kuma dan shi’ah ne

Shugaban Amurka Donald Trump da taron dangin Yahudawan duniya sun bazo media suna ta sukarsa da kokarin batashi

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Donald Trump yace Dr Abdul Sayed makiyin Yahudawa ne da Kasar Isra’ila, wai bai cancanta a zabeshi ya zama Sanata a Kasar Amurka ba saboda yana kin Yahudawa, kuma gaskiya ne Dr Abdul makiyin Yahudu ne sosai

Su Donald Trump suna can suna k@sh£ Musu|mai a Fa|asdinu da Lebanon sai gashi Allah Ya na ta tayar da Musulmai a cikin Kasarsu suna ta karban manyan mukaman siyasa a Gwamnatin Amurka, kafin fa su ankara watarana Musulmi zai zama Shugaban Kasar Amurka, wannan abune mai sauki a gurin Allah

Dr Abdul asalin Mahaifinsa dan Kasar Egypt ne, Mahaifiyarsa kuma ‘yar Kasar Amurka, an haifeshe a cikin Amurka shekaru 41 da suka wuce, yayi karatu har ya zama babban Likita, yanzu ya shigo siyasa da farin jininsa

Ba’a taba zabar Musulmi ya zama Sanata a Majalisar Dattawan Amurka ba, muna fata Dr Abdul shine zai fara kafa tarihi, zaben zai gudana a watan November na shekaran nan

Labarin Dr Abdul ne ya karade Kasar Amurka a halin yanzu, masu kin jinin Musulunci da Musulmai suna ta yada sharri da batanci a kansa saboda alakarsa da addinin Musulunci

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

PDP Ta Gombe Ta Yi Allah Wadai da Waƙar Rarara Kan Pantami

Next Post

Iran Ta Gargadi Ƙasashen Tekun Fasha Kan Taimaka Wa Amurka

Khadija Maitaya

Khadija Maitaya

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gamaiyar kungiyar NLC da TUC sun sanar da lokacin tsunduma yajin aikin sai baba ta gani

Gamaiyar kungiyar NLC da TUC sun sanar da lokacin tsunduma yajin aikin sai baba ta gani

May 31, 2024
Wani Mutum Ya Haƙo Gawar  ’Yar Uwar Sa Daga Kabari Ya Kai Banki…

Wani Mutum Ya Haƙo Gawar ’Yar Uwar Sa Daga Kabari Ya Kai Banki…

April 28, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media