• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Hukumar kwastam ta ware ranakun gudanar da jarabawar CBT ga jami’an ta na faɗin Najeriya

Sy lawan by Sy lawan
October 10, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
469
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar Kwastam ta ƙasa (NCS) ta sanya ranar 14 ga Oktoba domin gudanar da jarrabawar Computer-Based Test (CBT) ga masu neman aiki a matakin Superintendent a fadin shiyya shida na kasar.

Hukumar ta sanar da hakan ne a shafinta na X (tsohon Twitter) da kuma Facebook da aka tantance, ranar Juma’a.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

An bayyana cewa wannan ita ce jarrabawa ta karshe ta CBT ga dukkan wadanda suka ci gaba a matakin Superintendent, kuma za a gudanar da ita a lokaci guda a jihohi da cibiyoyin da aka ware, a jiharsu ta asali.

Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa, wadanda suka cancanta su ne wadanda aka tabbatar da takardunsu, kuma suka riga suka yi pre-test da live test.

NAN ta kuma tuna cewa an riga an gudanar da jarrabawar CBT ga matakan Inspectorate da Customs Assistant a ranar 9 ga Oktoba.

An bayyana cewa duk masu bukatar da suka wuce matakan baya, dole ne su shiga shafin https://updates.customs.gov.ng ta amfani da Lambar katin ɗan Kasa (NIN) domin duba cikakken bayanin jarrabawar su, ciki har da wurin da aka ware musu.

Share188Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Christiano Ronaldo ya zama ɗan wasa Mafi kuɗi a Duniya

Next Post

Shugaban kasar Burkina Faso ya ƙi aminta da tayin Donald Trump

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yanzu-yanzu Shugaban Ƙasar Rasha na ganawa da Firaministan kasar Iran kan batun harin da Amurka ta Kai Iran

Yanzu-yanzu Shugaban Ƙasar Rasha na ganawa da Firaministan kasar Iran kan batun harin da Amurka ta Kai Iran

June 23, 2025
China ta bayyana ƙin amincewarta da ƙara yawan hare-haren soja da Isra’ila ke yi a Gaza.

China ta bayyana ƙin amincewarta da ƙara yawan hare-haren soja da Isra’ila ke yi a Gaza.

September 18, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media