• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Gwamna Abba Kabir ya rantsar da alkalai Tara da kadi hudu

aksam by aksam
March 8, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamna Abba Kabir ya rantsar da alkalai Tara da kadi hudu

Gwamnatin jihar Kano ta bukaci bangaran shari’a da su ringa kwatanta gaskiya da Amana wajen gudanar da aiyukansu na shari’a

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Bukatar hakan ta fitone da bakin gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf yayin da ya jagoranci rantsar da sabbin manyan alkalai guda Tara da Kuma kadi na kotun shari’ar musulunci guda hudu Wanda aka gudanar a gidan gwamnatin jihar Kano

Gwamna Yusuf ya ce duk lokaci da aka yi gaskiya aharkar shari’a to al’umma zasu samu daidaito a duk al’amuransu na yau da kullum

manyan alkalan da aka rantsar sun hada da Barista Fatima Adam, Barista Hauwa Lawan, Barista Musa Ahmad, Barista farida rabiu Danbaffa, Barista Musa Dahuru Muhammad, barista halima Aliyu Nasir, barista Aisha Mahmud, Barista Adamu Abdullahi da Kuma Barista Hanif Sunusi Yusuf haka zalika akwai alkalai na kotun shari’ar musulunci guda hudu Wanda suka hada da Muhammad Adamu kademi, Salisu Muhammad, Isah Idris said da Kuma Aliyu Muhammad.

kwamishinan shari’a na jahar Kano barista Haruna Isah Dederi shine ya jagoranci rantsarwar

wakilinmu dake fadar gwamnatin jihar Kano Adamu Dabo ya bamu labarin cewar a yayin bikin rantsuwar akwai kwamishinonin gwamnati da manyan kusoshi a harkar shari’a

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Sace Dalibain Makarantar Firamare Da Na Sakandare Su Mikanin 287 A Garin Kuriga Dake Karamar Hukumar Chikun A Jihar Kaduna Ya Jefa Iyayan Dalibain Cikin Wani Hali

Next Post

Yanbindiga sun farmaki masallata yayin da suke tsaka da jam’i a wata jihar Arewa

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Ana Gudanar Da Azimin Watan Ramadana A Cikin Yana Yin Zafin Rana A Arewacin Najeriya

Ana Gudanar Da Azimin Watan Ramadana A Cikin Yana Yin Zafin Rana A Arewacin Najeriya

March 13, 2024

Ice Fishing: Innovazioni, Tendenze e Scoperte nel Mondo della Pesca sul Ghiaccio

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media