• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Gawurtaccen danfashin daji ya hadu da ajalinsa a hanun jamian tsaro

aksam by aksam
February 23, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da kashe Boderi Isyaku kasurgumin dan-fashin dajin nan da ya addabi jihohin Kaduna, Katsina, Zamfara Naija da Abuja, tare da wasu manyan ‘yan-bindigan dake tare da shi.

KADUNA, NAJERIYA —
Gwamnatin jahar Kaduna ta tabbatar da cewa Boderi Isyaku ne da ya jagoranci manyan hare-hare a jihar Kaduna da ma wasu makwabtan jahohi, inji mukaddashin kwamishinan tsaro na jahar Kaduna, malam Samuel Aruwan.

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

Masana harkokin tsaro irin su manjo Yahaya shinko mai-ritaya na ganin dole a jinjinawa jami’an tsaro kan wannan kokari amma ya ce wajibi su cigaba ta tashi tsaye.

A hirar shi da Muryar Amurka, Alh. Dayyabu Kerawa wanda ya jagoranci al-umar garurrruwan da ke yammacin Zariya da su ka yi koke a kan yadda ‘yan-bindiga ke kai hare-hare a yankunan su, kuma ya ce jin labarin kashe kasurgumin dan-fashin dajin ya sa sun fara ji akwai yuwuwar su koma noma bana.

Cikin watan Fabarairun nan dai ‘yan-bindiga sun kai hare-hare a wasu yankunan kananan hukumomin Igabi, Giwa, Chukun, Kaura da Kajuru sai dai ana sa ran wannan nasarar kashe ‘yan-fashin dajin, ka iya kawo karshen barazanar tsaro a wadan nan yankuna.

Saurari rahoton:

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda Kotu taci tarar CBN Naira miliyan 63.7

Next Post

Kimiyya, wata mace ta kirkiro gashin atac na mata a icen ayaba

aksam

aksam

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026
Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito
Uncategorized

Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito

by aksam
August 25, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kalli dalilan da suka sa aka koma da Danbilki kurkuku

Kalli dalilan da suka sa aka koma da Danbilki kurkuku

January 29, 2024
Kanun labarai tare da B. Imam

Kanun labarai tare da B. Imam

December 24, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media