• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Firaministan Pakistan ya taya Iran Murnar Samun Nasara da ta Yi a fafatawar ta da Amurka/Isra’ila

aksam by aksam
April 8, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi wata tattaunawa ta waya da Firaministan Pakistan, Shehbaz Sharif, wacce ta ɗauki tsawon mintuna 45.

A yayin kiran, rahotanni sun nuna cewa Shugaban Iran ya yi ta maimaita godiya ga Pakistan, inda ya ke cewa: “Muna gode muku Pakistan.”

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

A nasa ɓangaren, Firaministan Pakistan ya riƙa taya Iran murna da abin da ya kira nasara, yana cewa: “Muna taya ku murna kan nasara.”

Haka kuma, Jagoran koli na Iran, Ali Khamenei, ya miƙa godiyarsa ga Pakistan kan goyon bayan da ƙasar ta bayar.

Rahotanni na baya-bayan nan sun nuna cewa Pakistan na taka muhimmiyar rawa wajen sasanta rikice-rikicen yankin da kuma tattaunawa tsakanin Iran da wasu ƙasashe.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Ma’aikatar harkokin wajen China ta magantu kan tattaunawar sulhu tsakanin Pakistan da Afghanistan

Next Post

Kamfanin Lobi na Amurka Zai Nemi a Sanya Takunkumi Kan Jami’an Najeriya Kan Abin da INEC ta yi wa ADC

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Les promotions de fidélité pour les joueurs de Noodlespin Casino

April 22, 2025
Tinubu Ya Rantsar da Sabon Ministan Gidaje da Raya Birane

Tinubu Ya Rantsar da Sabon Ministan Gidaje da Raya Birane

April 24, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media