• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

An Buƙaci Hukumar KADGIS” Ta Cikawa Al’ummar Garin Mahuta Dake Kaduna Alkawarin Data Dauka:- IHSAN DEVELOPMENT FORUM

aksam by aksam
August 23, 2025
Reading Time: 2 mins read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
483
SHARES
1.6k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga: Hassan Umar Gwammaja

RelatedPosts

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Cikin Girmamawa Da Kyakkyawan fata Ƙungiyar Ihsan Development Forum tana tunatar da Hukumar Tsarawa Da Fidda Tasawirar Filaye Ta Jihar Kaduna “KADGIS ”  Data cika Alkawarin data Dauka na Samar da dai-daito a tsakanin Al’ummar Garin Mahuta Dake Karamar Hukumar Igabi, Kaduna masu Gonaki da Gwamnatin Jihar da Kuma wasu dai-dai Kun Jama’a, Saboda tun Ranar da Hukumar ta “KADGIS”  Karkashin Jagorancin Dakta Bashir Garba Ibrahim ta Aiko Mana Da Takardan GAYYATAR a Ranar 23 ga Watan Yunin Wannan Shekara, ta 2025, da cewa Ana Neman mu a Ranar 25 ga Watan Yunin Wannan Shekara ta 2025.

Wanda Kuma muka Amsa GAYYATAR zuwa Ofishin Hukumar Dake Kantitin Ali Akilu Unguwar Sarki Kaduna.

Don Haka Idan Mai Girma DG. Zai iya tunawa a ranar da muka zauna Bayan dukkannin bayanai sun gabata, ya yi Mana Alkawarin Baiwa kowa hakkin sa,

Wanda Kuma duk muka kyautata mashi zaton Hakan, To sai dai Tunda Daga wancan lokaci Babu wata Magana Mai karfi Sai ma ta kokarin yanke sadarwa a tsakani, in Banda lokacin da suke Neman dasa harsashin ginin wani Masallachi a wani Sashi na Daga cikin Filayen namu to ayayin da Manoma Suka Hana, shi ne Suka nemi Kungiya tare da Rokon a yi Hakuri a Bari a cigaba da gudanar da wancan Aiki na ginin Masallachi Nan ma Tare Da yin Alkawarin warware matsalar akan lokaci Domin Kawo karshen takaddamar Dake tsakani.

To Shi ma dai har ya zuwa wannan lokaci ji kake shiru, To bamu Sani ba ko yanayin Ayyukan ne ? ko Kuma sun Manta ne ? ba mu sani ba, shi yasa mu kace to bari mu yi  TINI saboda Al,umma  suna ta tambaya Domin Jin Ina Aka kwana ?

Saboda Haka Muna Kara yin TINI tare yin Kira ga dukkannin Wadanda Abun ya shafa da su Yi kokarin Kawo karshen wannan matsala Domin cigaba da Samun zaman lafiya Mai Dorewa a Jihar Kaduna  Wanda shi ne Babban Burin Mai Girma Gwamna Sanata Dakta UBA SANI CON,

Mun gode.

Share193Tweet121SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Fiye Da Mutane 6,000 Sun Amfana Da Aikin Kula Da Lafiyar  Hakori Kyauta A Jihar Kano

Next Post

Invitation !!!

aksam

aksam

RelatedPosts

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo
Uncategorized

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo

by aksam
September 5, 2026
Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Ƙarancin Abinci, Hedkwatar Tsaro ta tura rundunar soji ta bawa manoma kariya a wasu jihohin Arewa

Ƙarancin Abinci, Hedkwatar Tsaro ta tura rundunar soji ta bawa manoma kariya a wasu jihohin Arewa

August 15, 2024

Jak porazit dealer na naobet casino blackjack

April 22, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media