• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda ruwan Sama na tsawon sa’a 10 ya ruguza kasuwa da gideji a Legas

aksam by aksam
July 4, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kasuwanci da sauran ayyukan yau da kullum sun Sami tsaiko a jihar Legas tun jiya laraba biyo bayan shafe sa’o’i 10 Ana ruwan Sama Lamar da bakin kwarya.

A cewar gwamnatin jihar Legas ruwan an fara shi ne tun tsakiyar dare har yamma inda ya shafe awo tara zuwa 12 Yana zuba.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Kazalika an Sami ambaliya mai karfi a wasu unguwanni ciki har da yankin Mushin inda gini mai hawa biyu ya rushe kuma ya tare hanya kana ya haifar da tsaiko ga mazauna unguwar ciki har da Yara Yan makaranta.

Ambaliyar ta shafi unguwanni irin su Berger, Ikeja, Ogba, Iyana-Oworo, Agege, Ijegun-Isheri Osun, Gbagada da kuma Lagos Island.

A nasa jawabin sakataren Hukumar bada agajin gaggawa Olufemi Oke-Osanyintolu, na jihar Legas Yace sun ceto mutane bakwai a raye cikin ginin da ya rushe.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

EFCC ta aike da babban kasheji ga masu yi mata makarkashiya

Next Post

Rundunar Yan sanda tayi shagube ga maauratan dake fuskantar cin zarafi a gidajen aurensu

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwamna Abba Kabir ya mayar wa Ogan Boye mukaminsa tare da nada wasu mutane 8

Gwamna Abba Kabir ya mayar wa Ogan Boye mukaminsa tare da nada wasu mutane 8

April 9, 2024
Yadda hukumar Makarantar shahada ta gabatar da shawarwari ga Dalibai

Yadda hukumar Makarantar shahada ta gabatar da shawarwari ga Dalibai

October 2, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media